NA MAZAW SHINE HAYAKIN DA AKEWA AZZAKARI YAYI KARFI DA GIRMA,KUMA A DADE ANA JIMA’I
WANNAN SHINE HAYAKIN DA AKEWA AZZAKARI YAYI KARFI DA GIRMA,KUMA A DADE ANA JIMA’I
KARFIN AZZAKARI DA HANA SAURIN INZALI, HADIN HAYAKI.
Yan uwa ga wani hadin na gaske ga masu iyali da suke da rashin karfin Azzakari da rauni da saurin kawowa ga hadin hayaki na Musamman.
Amma fa idan baka da aure gaskiya kar kayi amfani dashi,domin Azzakarin ka zai iya tashi ka rasa yadda zakai.
ZAA NEMI.
1. Gidan barbela.
2. Daudar maguzawa.
3. Kitsen damu.
Zaa hada gidan barbela da daudar maguzawa a dake su,sannan a zuba kitsen damu akai a chkuda,sai a rika diban kadan ana zubawa akan garwashi ana turara Azzakari dashi da dare kawai,kayi kamar sati kana yi.
Amma a rika baya baya da zafin wutar iya iyakin ake so ya rika shiga fatar azzakarin naka
Sai ka gwada zaka bada labari.
Allah yasa mu dace.
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati.