Npower Tayi Cikakken Bayani Dangane Da Labarin Kara Daukar Sababbin Masucin Gajiyar Shirin miliyon biyar (5)

 Npower Tayi Cikakken Bayani Dangane Da Labarin Kara Daukar Sababbin Masucin Gajiyar Shirin miliyon biyar (5) 

Hukumar npower karkashin Minister of humanitarian and desarster controlle Sadiyya Umar Faruk Tayi Cikakken bayani inda ta karyata labarin sake Daukar wasu Sababbin Masucin Gajiyar Shirin.

 takuma yi jawabin cewa dama mutun million 1 akayi alkawarin zaa dauka inda aka dauki mutun dubu dari biyar da Hanson 500,50000 wadanda tuni gwamnatin tafara biyasun karkashin shirin na npower.

Takuma kara da cewa zaa cigaba da aikin npower batch c2 nan bada jimawaba tunda an kamma duk wani shiri akan npower batch C1.

Kukasance da shafin agajahub publisher domin samun ingantattun labarai

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top