Rawar jaruma nafisat abdullahi ta bar baya da kura harma masoya ke Mai da martani a wannan lokacin biyo bayan jaruma fati washi
A wani sabon video da jaruma Mai farin jini a masana’an tar kannywood a yanzu nafisat abdullah
waccea aka fisani da sumaiya a cikin shirin nan Mai daukar tunani da zukatan masoya a cikin gerin fina finai na kannywood
harma a yanzu ta zama babu wata wacce takai ta tarin masoya a cikin matan da suke yin fina finai a yanzu
kuma tazama jaruma daya gwal wacce alumma suke kara kallon video ta a da sauran duk abin da tai wani abun
wasu dai cikin masoya a wannan lokacin suna ganin daman yakamata tai rawa dan ta burge dubun dubata masoya a yanzu
Dan ganin yadda duk inda alumma suka taru sai kaji ana maganar labarina ko dai kaji ana maganar sumaiya da Mahmud
Kodai maganar jarumai wanda suke a cikin labarina a wannan lokacin a masana’an tar kannywood a wannan lokacin
ita kuma jaruma fati washa tasami nasarar wata gasa wacce masoya ana nan anyi dan Dazo
Ana taya jarumar marnar a wannan lokacin da take kara daukar hankalin masoya a video yin ta
kuma dai duk wata jaruma wacce ka dauka batakai wadan nan jaruman na masana’an tar kannywood ba