Rundunar ‘yan sandan Najeriya tare da hadin gwiwar Police Service Commission za ta bude manhajar neman aikin ‘Yan Sanda a shekarar 2021.

 Rundunar Yan sandan Nigeria na shirin daukar sababbin maaikata

Rundunar ‘yan sandan Najeriya tare da hadin gwiwar Police Service Commission za ta bude manhajar neman aikin ‘Yan Sanda a shekarar 2021.

Ga masu sha’awar neman aikin yan sanda zasu ziyarci tashar daukar ma’aikata, www.policerecruitment.gov.ng wanda za a buɗe daga Litinin,29 ga watanan zaa rufe January 2022.

Rundunar yan sanda ta ce daukar ma’aikata kyauta ne kuma ba tare an biya wani ko sisi ba ta umarci wanda suka nuna sha’awar su ‘da su kira 08100004507 don karin bincike game da daukar ma’aikatan yan sanda. 

Source: Ahmed El-rufai Idris 

NSCDC Recruitment 2021/2022 News Update: All Applicants Must See This

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top