Sabuwar Wakar Adam A Zango Tare Da Momi Gwambe Ta Janyo Che Che

Sabuwar Wakar Adam A Zango Tare Da Momi Gwambe Ta Janyo Che Che

 

Sabuwar wakar adam a Zango tare da momi gwambe ta janyo che che kucan masoya a masana’an tar fina finai ta hausa wato kannywood a takai ce

Abu buwa dai na kara gudana a masana’an tar fina finai ta kannywood a wannan lokacin biyo bayan yadda jarumai maza da Mata ke karuwa

A ko wanne fanni dan ganin sunyi abin da zai sanya masoya a kowa ne bangare farin ciki Kama daga

yadda wasu suka zabi bangaran wako kin tunda a wannan fannin muke a yanzu harma masoya ke baiyana cewa

Hakan gwanin dadi a gaskiya babu ma kamar yadda Adam a Zango yake yin video yin wakokin a yanzu

tare da futattun jarumai Wanda hakan yake gagara wasu a wannan lokacin da ake cigaba da baiyana farin cikin

kuma masu bibbiyar jaruman ke karu daga ko ina a fadin duniyarnan da muke cikin ta a yanzu

a dai cikin Wannan video wakar Adam a Zango ne tare da jarumar da babu Wanda ta Kai ta a wannan lokacin

a masana’an tar kannywood wato dai yar lelelan masoya a yanzu momi gwambe Mai daukar hankalin masoya

Harma a yanzu take nemata zama wacce tafi ko wacce jaruma jin dadin daukar video wako kin Hausa

kuma ita a matsayi na farko a wajan yin shigar yan matan kauye a wannan lokacin bawai iya yin wata shigarba

kuma dai ita Ce jaruma daya kwal wacce duk kwalliyar da tai tanai Mata kyau a wannan lokacin

haka dai shi ma jarumin Mai jin tunani da zuciyo yin masoya da video yin wakar sa a duk lokacin da yai

 

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top