Sakon Tsohuwar Jaruma Safiya Musa Ga “Yan Fim Akan Aure
Jarumar tayi wani bayani wanda ya girgiza zukatan jama’a sosai.
Kamar yadda kuka sani jarumar tana daya daga cikin jaruman da baza’a taba mantawa dasu ba a cikin tarihin masana’antar Kannywood baki daya.
Zaku iya sauraron abunda Jarumar ta fada ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa
Agajahub publishers