Soyayya Na Neman Zama Gaskiya A Tsakanin Hadiza Gabon Jarumar Kannywood Da Kuma Wani Babban Mutun A Nigeri
Soyayya Na Neman Zama Gaskiya A Tsakanin Hadiza Gabon Jarumar Kannywood Da Kuma Wani Babban Mutun A Nigeria |
Yanzu muka samu wani sabon labari daga wata tashar dake kan YouTuber
Wanda wannan labarin yayi matukar bamu mamaki ganin yadda aka bayyana cewa soyayya na Neman kulluwa a tsakanin hadiza aliyu Gabon da Kuma pantami
Wannan ya kasance tamkar wani sabon Al,amari a zukatan alumma baki daya
Amma kallon wannan video shi zai Baku gaskiyar labarin da muke muku
Idan har baki manta ba a kwana kin baya anyi magana Akan cewa hadiza Gabon da Kuma pantami sun fada soyayya
Har ta Kai da wasu daga cikin mutane suna yada cewa Ana dafda yin auren su
Amma a zahirin gaskiya ba wannan maganar
Hasalima ko kyauta aka bawa pantami hadiza aliyu Gabon ba abinda zaiyi da ita