SUFFOFIN DA SUKE HANA A AURI MACE
1-Mace mabarnaciya
2-Mace mai yawan son ado idan za ta fita
3-Mace mai yawan fara’a ga kowa
4-Mace mai kaifin harshe
ABUBUWAN DA SUKE JAWO LALACEWAR JIKI
1-Karancin abinci a jiki
2-Yawaita yin jima’i
3-Yawan shiga bandaki
4-Bacci bayan magrib
ABUBUWAN DA SUKE JAWO TALAUCI
1-Share daki da sutura
2-Cin abinci akan tafin hannu
3-Fyace hanci lokacin da ake kashi
4-Cire farce da hakori
5-Susa da itace
ABUBUWAN DA SUKE JAWO MANTUWAR
ZUCIYA
1-Yawan maganganu
2-Yawan dariya
3-Yawan cin abinci
4-Cin haramun
LOKUTAN DA AKA FI KARBAR ADDU’OI
1-Lokacin kiran sallah
2-Lokacin ikama
3-Bayan shiga masallaci
4-Daren juma’a da yininta
5-Lokacin sahur
6-kashi uku na karshen dare
Tsakanin magrib da isha’i
DALILAN DA SUKE HANA KARBAR ADDU’A
1-Barin sunnar Annabi
2-Rashin godiya da ni’imar Allah
3-Rashin bada hakkokin ubangiji
4-Shagaltuwa da laifukan mutane da sauransu.
Da fatan duk wanda ya ga wannan
sako shima zai tura wa wasu yan uwa maza
da mata.
Allah ya sa mu dace duniya da lahira.
Wata rana Annabi Muhammad (SAW) yana cikin damuwa sai Allah ya aiko Mala’ika Jibrilu ya tambaye shi me ke damunsa, sai Manzon Allah ya ce :-ummati. Sai Mala’ika Jibrilu ya kware masa kaburbura baki daya, sai ya ga wasu na cikin murna wasu na cikin damuwa.
Sai Mala’ika Jibrilu ya ce masa wadanda ka gani suna murna to sune masu fadin kalmar LA’ILAHA ILLALLAH wadanda kuma suke damuwa sune wadanda ba sa fadin wannan kalmar. Amma duk da haka Manzon Allah bai bar damuwa ba sai Allah ya ce a fada masa ولسوف يعطيك ربك فترضي watau da sannu za mu baka ceto har sai ka ce ya isa. Sai Manzon Allah ya ce dako zan ceci duka ummati sai wanda ya ki.
Allah ka sa mu cikin ceton Manzon Allah.
Sannan ‘yan uwa mu yawaita ambaton LA’ILAHA ILLALLAHU koda za mu samu shiga cikin wadancan mutanen.
Allah ka jikan duk wanda ya tura (yada/sharing) wannan domin jama’a su amfana.
Daga Muhammed Abdullahi Sani