Tuna baya: Abubuwa da ba za a taba mantawa da su ba, daga 1979 zuwa 2021 na tsarin dimokuraɗiyya
A shekarar 1979, an rantsar da sabuwar gwamnatin dimokraɗiyya ƙarƙashin jagorancin Alhaji Shehu Shagari tare da gwamnoninsa 19 a wancan lokaci. Amma ya zuwa yanzu daga shi kan shi shugaban ƙasar har gwamnonin ba saura ko mutum daya a raye. Kuma daga lokacin zuwa yanzu ɗin shekara 42 ne.
Gwamnonin kuwa su ne:
1. Abdulkadir Balarabe Musa – Kaduna
2. Abubakar Barde – Gongola
3. Abubakar Rimi – Kano
4. Abubakar Tatari Ali – Bauchi
5. Adamu Attah – Kwara
6. Ambrose Alli – Bendel
7. Aper Aku – Benue
8. Auwal Ibrahim – Niger
9. Bola Ige – Oyo
10. Bisi Onabanjo – Ogun
11. Clement Isong – C/River
12. Jim Nwobodo – Enugu
13. Lateef Jakande – Lagos
14. Milford Okilo – Rivers
15. Michael Ajasin – Ondo
16. Muhammadu Goni – Borno
17. Sam Mbakwe – Imo
18. Shehu Kangiwa – Sokoto
19. Solomon Lar – Plateau.
Wannan na nuni da gajartar rayuwar nan ta duniya wadda duk mu ka kiɗime wajen neman ta.
Allah Ya yi mana kyakkyawan ƙarshe 👏
Za kuma a iya ziyartar gidan yanar gizon Inuwar Labarai a wasu adireshi na daban-daban kamar: