Yadda Gwamnan Jihar Kaduna Malan Nasir El-Rufa’i Yayi Bajakolin Ayukkansa a Kaduna

 Yadda Gwamnan Jihar Kaduna Malan Nasir El-Rufa’i Yayi Bajakolin Ayukkansa a Kaduna

Gwamnan Jihar Kaduna Malan Nasir El-Rufa’i Yayi Bajakolin Ayukkansa ne a shafinsa na Facebook in ya rika daurasu domin jamaa sugani sukuma san cewa Gwamnatin sa ta kammala aikin kamar Yadda Gwamnan yayi Alkawari.

Wannan hoton aikin Gwamnan Jihar Kaduna ne dayakeyi a Labenti underpass

Wannan hoton aikin gadar Kawo ne da Gwamnan Jihar Kaduna yake yi

Kawo bridge a garin Kaduna

Da alamu Gwamnan Jihar Kaduna Malan Nasir El-Rufa’i na daga cikin gwamnonin Nigeria dasukafi kowa aiki shida takwaransa Prof baba gana Umara Zulum na Jihar Barno wanda shima yayi aiki sosai.

Gwamnan Jihar Kaduna yayi wasu Ayyuka daban daban kamar gina kasuwanni, makarantu dakuma ma’aikatun gwamnati. 

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top