Matar gwamnan jihar Kano ta kafa tarihin da ba’a taɓa kafawa ba
Mai Dakin Gwamnan Jahar Kano Takafa Tarihi Da Ba’ataba Kafawaba A Siyasa Kano.
Mai Girma Prof Hafsat Abdullahi Umar Ganduje Ta Gudanar Da Taron Sada Zumunta Na Mata Zalla Dakuma Taya Juna Murna Yadda Jahar Kano Ta Samu Gagarimin Nasara Bisa Jaroranci Mai Girma Gwamna Jahar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ofr.
Gwamna Ganduje Yayi Aiyika a Jahar Kano 2015-2023 Ga Kada Daga Ciki Kamar Haka:-
1-Samar Da Gadojin Sama Dana Kasa.
2-Bada Ilimi Kyauta.
3-Samar Da Hanyoyi.
4-Zamanarta Da Birane.
5-Bunkasa Kiwan Lafiya.
6-Samar Da Tsaftattance Ruwa Sha.
7-Samar Da Tsaro.
8-Kare Dukiyoyin Al-umma.
9-Bunkasa Kasuwanci.
10 -Samar Da Asibitoti.
Her Excellency Prof Hafsat Abdullahi Umar Ganduje Tayi Taron Mata Wanda ba’a taba Irinsa ba a Siyasar Jahar Kano, Taron da Ya Hada Matan Shugabanin Jam’iyyar APC na Jahar Kano, Matan Kwamishinoni, Matan Yan Majallisu Na Jaha Dana Tarayya, Matan Shugabanin Kanan Hukumomi 44, Matan Adviser Na Mai Girma Gwamna, Mata Permanent Secretary, Matan M.D da D.Gs, Matan SSA Na Mai Girma Gwamna, Matan Kansiloli 484, Matan Supervisory Councillor na jahar Kano. Women Leader na Local Government Dana Mazabu Tare Da Mataimakan Su.