Yadda ‘Yan Mata Ke Rigegeniyar Yin Hoto da Matashin da Yafi Kowa Tsawo a Nigeria
Matashin da Yafi Kowa Tsawo a Nigeria |
Wannan matashin dai anyi amanar cewa ba wanda yakaishi Tsawo kaf fadin NIGERIA, ankuma hango Yan mata suna Rigegeniyar Yin Hoto da Matashin da Yafi Kowa Tsawo a Nigeria.
Hoton Matashin dai ya karade kafafen sadarwa na social media inda jama’a suke tofa albarkacin bakinsu,
Da’alamu Wannan Matashin da Yafi Kowa Tsawo a Nigeria Bahaushe dukda cewa babu Cikakken Bayaninsa amma nan bada jimawa Zamu zomuku da Cikakken Bayaninsa.
Agajahub publishers