YADDA ZAKAYI ZABEN GWARZON DAN KWALLON KAFA NA FIFA TSAKANIN SALAH, MESSE RONALDO DASAURANSU
Kamar yadda kuka sanidai fifa ta Fitarda Jerin sunayen Gwarzuwar Golan Duniya ta FIFA, gwarzon kocin kwallon kafa na Duniya, gwarzon kwallon kafa na Duniya, Gwarzuwar kocin Duniya ta FIFA da sauran su,
Yau munzo muku da hanyar da zakubi Domin kuma ku kada taku kuri’a
Kamar yadda kuka sani akwai yantaka kamar
Kevin De Bruyne
Jorginho
Karim Benzema
Cristiano Ronaldo
Erling Haaland
Neymar
Muhammad Salah
N’Golo Kante
Lionel Messe
Keylian MBappe
Roberts Lewandowski
Ga inda zaku zabi gwarzon Dan kwallon kafa na Duniya
Gakuma inda zaku zabi sauran yan yakara kamar su Dan kwallon kafa na Duniya, Gwarzuwar yar kwallon kafa ta Duniya, gwarzon Kocin kwallon kafa na Duniya, Gwarzuwar kocin kwallon kafa ta Duniya, Gwarzon Golan kwallon kafa na Duniya, Gwarzuwar golar kwallon kafa ta Duniya
Duba Jerin sunayen Wadanda suke Takarar Gwarajen Wasanni Na Duniya