Ana Shirin Bude Custom Portal 2021/2022 Domin Daukar Ma’aikata Masu NCE, DIPLOMA AND SSCE, Duba Yadda Zakuyi Kafin a Bude portal Din

Karin bayani game da daukar sababin ma’aikatar custom da hukumar ta bude yau din nan.

•Masu kwalen digiri level ( 08 ) zasu nemi aikin daga yau 13 zuwa 14th December. 
•Masu kwalen diploma ko NCE level ( 06 ) zasu nemi aikin daga 15th zuwa 16th December. 
•Masu kwalen SSCE Level (03, 04) zasu nemi aikin ne daga – 17th zuwa 18th December.
Please ku yi share zuwa sauran groups dake social media domin alummar mu ma arewa su amfana kada wannan damar da wuce mu, ina mai jawo hankulan mu akan masu cewa koda kun nema ba zaku samu ba, kada ku yarda da masu fadin hakan mu sani shi aiki lokaci ne idan lokacin ka yazo ko kana da hanya KO baka da ita wallahi sai ka samu aikin. 
Mu nema koda bamu da hanya Allah kadai ya isar mana, idan ka nema ma sanar da iyayenka don suyi maka addu’a. 
©Ahmed El-rufai Idris
Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top