Asusun saka jarin matasan najeriya NYIF sun cigaba aika sakon amincewa da rance ga wanda suka karbi horo Karkashin Jagorancin Hukumar

 Asusun saka jarin matasan najeriya NYIF sun cigaba aika sakon amincewa da rance ga wanda suka karbi horo Karkashin Jagorancin Hukumar

Acikin shirin NYIF marasa kamfani zaa basu rancen dubu dari biyu da hamsin #250k zuwa kasa, yayin da masu kamfani zaa basu rancen #300k. 

Dole mai neman wannan rance ya samu horo kafin a bashi rancen, wanda suka samu horo koda su damu zaa amince da rancen su idan lokaci yayi, wanda basu samu sakon karbar horo ba kada su damu kansu idan lokaci yayi zaa tura musu, su cigaba da hakuri akan wanda suke sannan su cigaba da duba email address dinsu akai-akai. 

Wanda an tura musu da sakon karbar horo amma wani abun ya hana su halartar karbar horon kada su damu kansu zaa kara basu wata damar zuwa gaba kadan, su cigaba da duba email address akai-akai. 

Check this also

Duk Wanda Yasan Yacika Shirin RRR (Rapid Response Transfer) Ya Tanadi Wadannan Abubuwan

NIRSEL Micro Finance Sunyi Cikakken Bayani Dangane da Approval Dakuma Biyan Kudin NIRSEL Non-intrested Loan, NYIF, Agri-Business Loan Dasauransu Duba Cikakken Bayanin a Nan 

Bayani Dangane da Approval Dakuma Cigaba Da Biyan Kudin NIRSEL Non-intrested Loan

Domin kowane lokaci zaku iya samun approval ( Amincewa), Ayi kokari ayi sharing na wannan rubutun Domin wasu su samu damar sani Dakuma duba nasu email address Domin samun tabbacin ko sun samu approval ko Akasin hakan.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top