Dinkin Babbar Riga Na maza

 Dinkin Babbar Riga Na maza.

A yau ma Shafin Agajahub publisher mun zakulo muku amsoshin tambayoyi Dangane da Dinkin Babbar Riga Na maza

Menen babar Riga?

Itadai babbar riga ana sakatane wurin wurin harkokin manyan bukukuwan, taron siyasa, meeting dadai sauransu inda ake banbance karamin mutun Dakuma babba ta hanyar rigarda yasaka.

Mutanen west African ne sukafi saka babbar riga kana mutanen AREWACIN NIGERIA sune sukafi kowa saka babbar riga a Duniya.

Riguna sun kasu Kashi kashi
Akwai Aska, akwai binjima dadai sauransu.
Kuci gaba da kasancewa da Shafin Agajahub publisher Domin samun sababbin style na Dinkin maza na babbar riga, Dinkin Shadda Na Maza Nazamani, Dinkin Shadda Na Mata Nazamani.
Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top