Dinkin Babbar Riga 2023

 Dinkin Babbar Riga

A yau ma Shafin Agajahub publisher bangaren fashion mun zomuku da sababbin Dinkin Babbar Riga Na maza Wadanda zaayi yayi wannan shekarar, Dinkin Babbar Riga Na wayayyi, film actors, hosting, hostinga meaning, Californian lawyers near me, yan burni daidai sauransu wanda zamuyi kokarin ganin mun kawomuku Hotunan su.

Menene Babbar Riga?

Babar Riga wani abune da ake dinkawa wanda yakeda bangare biyu akuma sakashi bayan ansaka taggo (karamar riga) Dakuma wando.
Ga misalin babbar riga

 Hotunan babbar riga dinkakku dakuma Wadanda aka saka

Agajahub publishers bangaren fashion munyi zurfafaffen bincike kafin mu kawo maku Wadanda dinkunan na babbar riga za’a iya dinka babbar riga kamar haka
Dinkin Babbar Riga Na yadi
Dinkin Babbar Riga Na Shadda
Dinkin Babbar Riga Na yadi dan Abba
Dinkin Babbar Riga Na Atamfa
Dinkin Babbar Riga Na leshi ( lace)
Dinkin Babbar Riga Na materials dadai sauransu.
Check this also

Kuci gaba da kasancewa da Shafin Agajahub publisher Domin samun sababbin Dinkin Atamfa na mata Wadanda zaayi yayi wannan shekarar, Dinkin maza na babbar riga, Dinkin Shadda Na Maza Nazamani, Dinkin Shadda Na Mata Nazamani Wadanda zaayi yayi wannan shekarar daidai sauransu.
Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top