Dinkin Shadda Na Zamani

 Sababbin Shaddodi na zamani da zaayi yayi wannan shekarar

Agajahub publishers bangaren fashion mun zomuku da sababbin Shaddodi na zamani Wadanda zaayi yayi a wannan shekarar ta 2022 Domin wankan salah, bukin aure, bukin suna, bukin Christmas, wankan zuwa neman Aure, wankan zuwa wurin sarakkunnai sadai sauran su.

Wadannan duk kamfanin kinkowwa ya bugasu, Shaddodi ne naji da gani kuci gaba da kasancewa da Shafin Agajahub publishers bangaren fashion Domin samun sababbin Shaddodi 

Dinkin Shaddodi na zamani yanayi da Wadanda kalolin Shaddodi Kuma wannan shadda tanada kyau inda zaayi yayin wannan shadda a wannan shekarar ta 2022.

Kuci gaba da kasancewa da Shafin Agajahub publishers bangaren fashion Domin samun sababbin Dinkin Atamfa na mata Wadanda zaayi yayi, Dinkin Shaddodi na zamani da ake yayinsu a wannan shekarar.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top