Duk Wanda Yasan Yacika Shirin RRR (Rapid Response Transfer) Ya Tanadi Wadannan Abubuwan
RRR Rapid Response Transfer |
Duk Wanda/wacce ta cike RRR wato tallafin Corona na 5000 yasani cewa an fara kiran mutane Domin ya/ta je Gidan Mai Uguwarsu, Dakacinsu, Ko Islamic Centre na karamar hukumarsu domin duba sunan shi/ta.
Atafi da Wadannan Abubuwan Kamar Haka:
1-National ID Card
2- Account Name
3- Account Number
4- BVN
5- Date of Birth
Note: idan ba ka/ki da bank account za ka Iya zuwa da:
1- National ID card
2- Date of Birth
Allah ya taimaka yasa a dace
You may also like this
YADDA ZAKA IYA JUYA KATIN DAKE LAYIN WAYARKA ZUWA KUDI, KAKUMA TURA ZUWA BANKINKA
Takaitaccen Bayanin RRR Grant
Shirin bayar da tallafin kudi Naira dubu biyar (5000) har ta tsohon watanin shida (6) under cash transfer programme bisa jagorancin gwamnatin tarayya RRR ( Rapid Response Register ) watannin baya da suka wuce nayi posting na codes na kowace State da Local government.
Hosting
Hostinga meaning
Californian accident lawyers
Wanda zaka yi Dialing na Numberrka sai ka yi Register.
Satin biyu zuwa uku da suka wuce an fara kiran mutane a waya cewa sun yi rijistar RAPID RESPONSE REGISTER yayin da wasu aka aika musu da sakon inda zasu ji su kai bayanin su •BVN
•Account No
•Bank Name
Da dai sauransu.
Check this also
Kamar dattajai iyayen mu wanda basu da account number ana basu kudin hannu da hannu, an fara biyan kudaden a wasu jahohi dake arewancin najeriya.
For Information About FG Programs follow
My Personal Page Agajahub publishers News
Agajahub publishers