HASKEN MAAUEARA, YADDA AKE GYARAN NONO, KARIN GIRMAN DUWAWU, HIPS DAKUMA KARIN KUZARIN GA MAZA DA MATA

 HASKEN MAAUEARA, YADDA AKE GYARAN NONO, KARIN GIRMAN DUWAWU, HIPS DAKUMA KARIN KUZARIN GA MAZA DA MATA

GABATARWAda sunan Allah mai rahma mai jinkai tsira da aminci su kara tabbata ga manzon tsira muhammadu rasulullahi (saw) ina farin cikin gabatarda wannan littafin kai tsaye ga yan uwa da abokan arziki musamman wadanda zasu amfana da alherin cikinsaDALILIN WALLAFAkusan kowanne littafin ma aurata idan ka duba yana bayanine akan wani bangare na matsaloli tareda kawo hanyoyin gyarawa bazaka samu littafinda ya hada duk wata matsala ta jikin mace da namiji tareda hanyoyin gamsarda junansuba ganin haka yasa nayi tunanin duba ingantattun magunguna na mace da namiji na tattarosu waje daya na rubuta shine littafin ya zama sunansa HASKEN MA AURATA TSARE TSARENMUmun tsara duk Wanda ya mallaki wannan littafin ta hanyar download to zai zama daya daga cikin members dinmu na group saboda haka Ku kasance damu a network domin sanin sirrikan ma aurataga number mu 08133484236HASKEN MA AURATAlittafin auwal azare KARIN NI IMAwannan hadin shine ake cewa kankanr jaraba wanda suka iyata ba a kwace musu miji kema ki koya kiga yanda zaki tara ni imakawai ki samu kankana (water milon) me kyau saiki fere samanta da wuka ma ana kiyi mata kofa a sama saiki samu kanum fari (Clave) ki dakashi ki zuba acikin kankanar sai kuma ki samu dabino shima ki nikashi ki zuba a cikinkankanar sai kuma Kwakwa (coconut) kwallo daya ki fasaki zuba ruwan a cikin kankanar sannan itama kwakwar ki gurzata ta zama gari ki zuba aciki kankanar shikenan kin hada saiki ajiyeta a waje me tsafta kamar firig bayan sa o i goma sha biyar (15 hours) saiki fara sha harya kare wannan yana aiki sosai….HASKEN MA AURATAlittafin auwal azareBUSHEWAR GABA KUMA DOMIN MAGANCE MATSALAR.ki kasance me yawan shan kayan karin ruwa (fruit) sannan ki koyi tsumi kala kala don idan wani beyi mikiba wani zaiyi miki Sannan zaki iya bin hanyoyi biyu 1 kisamu madarar shanu ki hadashi da chukui da zuma ki damasu waje daya kinasha cokali3 safe da yamma Yana saka mace ta zama me ni ima da saurin jikewa lokacinda sha awarta ta tashi2 sai kuma na biyu zaki iya fasa kwai guda 1,ki buga ya kadu sosaisai ki zuba ruwan ugu rabin cup a cikikisa zuma cokali3 ki kuma kadawa sosaiki zuba madarar gari 2 spoon ki kuma kadawasai kisa lemon tsami kadan don ki rage karni ki kuma kadashisai ki shanye idan kikayi kwana 3 kinayi a jere zakisha kyauta a wajen me gida….HASKEN MA AURATAlittafin auwal azare(YANDA AKE DAFA KAZAR AMARYA)ki samu ridi danye ki dakashi ya zama gari saiki samu harzar kabewa ki zuba mata ruwan zafi ki barta ta jiku sai ki tace ruwan saiki zuba wannan garin ridin sannan Ki daka minannas ki zuba garinsa aciki to wannan ruwan shine zaki dafa kazar aciki amma kisamu budurwar kaza bayan kin gyarata kin cire kayan hadin saiki zuba idan da hali ki samu farin gadali ki daka ki zuba aciki zaki iya zuba kayan miya yanda kikeso ki dafata ta dafu sosai sannan ki sauke ki cinyeta gaba daya har miyar wannan itace kazar amare kuma kowacce mace zata iya kuma zatayi idan saura kwana hudu a sadu da itayana saka mace ta zama me ni ima da dandanon jima i HASKEN MA AURATAlittafin auwal azareTSUMIN MATAna farko zaki iya samun dabino bayan kin cire kwallon saiki jikashi ya jiku ki zuba masa kanumfari da minanas ki markadasu sai ki tace ki saka mazarkwaila bayan ta narke aciki shikenan kin gama saiki ajiyeshi kinasha…ko kuma zaki iya samun ruwan kwakwa da madara peak da zuma sai garin ridi ki hadasu guri daya ki gaurayashi sosai saiki ajiyeshi kinasha wannan ga ni ima ga karawa mace yawan sha awar namijiKO KUMA KI JARRABA WANNAN KISHA MAMAKIKIYI TSUMIN ZOGALEki sami ganyen zogale ki wanke ki tabbatar babu datti saiki cocumber (gurji) ki fereshi ki yanyanka ki hada da ganyen Zogalen ki markade da blander saiki tace ruwan ,sai ki zuba madara da zuma aciki idan kinaso yayi sanyi ki saka a firijyayi sanyi lokacin shan ruwa kisha…KO KIYI TSUMIN BAUREKi samu sassaken baure ki zuba masa ruwa ki dora akan wuta idan ya tafasa zakiga ruwan ya canja kala saiki sauke sannan ki tace ruwan dama kin daka kanun fari saiki zuba garin sannan ki zuba zuma kadan saiki saka bazar kwaila sannan ki mayar dashi kan wuta idan ya tafasa zakiji yana kamshi saiki saukeshi sannan ki ajiyeshi kina shansa sau2 a rana…KO KUMA KIYI TSUMIN RAKE… ki yanka rake kanana kanana kamar alawar yara sai ki saka a tukunya da ruwa ki jefa kanumfari bada yawa ba fa da yar cittar ki itama ba mai yawa ba sannan ki bare dabinon ki cire kwallon ki jefar kwallon saiki dakashi ya zama gari saiki zuba aciki sai ki dora kan wuta ya dahu sosai sai ki sauke ki matse rake ki cire sannan ki tace ruwan sai kuma ki maida kan wuta ki saka mazalkwaila a ciki sai ta narke sai ki sauke kisa a fridge yayi sanyi kisha HASKEN MA AURATAlittafin auwal azareSAI KUMA ABINDA YASHAFI FARJIN MACEBUDURCIN Wannan kalmar bata barin yan mata hankalinsu ya kwanta koda kuwa Mace tanada tabbacin bata taba aikata wani abu Wanda zai rabata da budurcintabaYan mata an dade ana tsoratasu da wannan kalmar harma wasu suna ganin raina musu hankali akeyi domin kowa da irin bayaninda zaiyi akan yanda budurcin mace yakeShidai budurci ajikin mace masana ilimin jima i sun kasashi gida hudu(1) kashi na farko sunce fatarda take tsakiyar farjin mace wacce ta toshe kofar farjin itace take fashewa kuma tana fashewane ta hanyoyi da yawa musamman kamar saduwa da namiji ko bude kafa ko hawa wani abu ko gudu da dai sauransu amma kuma dolene idan ta fashe aga jini(2) wasu kuma sukace budurcin mace wani ruwane me kamada na ni ima kuma kowacce mace tana dashi yana zuwane alokacinda ta fara saduwa da namiji kuma namiji zaiji wani irin dadi saboda duk jikin mace wannan ruwan yafi komai dadi amma ita kuma zafi takeji lokacinda yake fita kuma ruwan farine amma akwai alamar jini ajikinsa to wannan shine ruwan budurci kuma kowacce mace sau daya yake fita to ta wannan hanyar ake ganewa mace ta taba saduwa da wani(3) wadannan kuma sukace budurcin mace yar wata karamar tsokace a saman farji Wanda kuma don an saka yatsa ko azzakarin namiji baya fashewa saidai idan haifuwa tayi abinda suke nufi anan duk abinda shiga yayi ba fitaba baya fasashi duk dadewar mace tana saduwa da namiji matukar bata haifuba to yana nan amma daga ta haifu zai fashe kofar ta bude dole sai anyi yan dabaru zai koma(4) na hudu kuma cewa sukayi sun yarda budurcin mace yar.fatace a tsakiyar farji amma saduwa da ita baya fasa matashi saboda shi kansa saduwa da mace kala ukune(1)Akwai Wanda za a sadu da ita tana budurwa ta balaga kuma tanaso to wannan budurcinta baya fashewa saboda sha awarta ta motsa kuma idan mace Sha awarta ta motsa ruwa yana taruwa a farjinta kuma yana budewa sannan fatar budurcin tana dagawa(2)Akwai kuma Wanda za ayi bataso ma ana da karfi za ayi mata to wannan shi zai iya fasa budurcin saboda Sha awarta bata motsaba (3) sai kuma Wanda za ayi mace tana karama wannan bata balagaba shima budurcin yana fashewa koda kuwa tanaso akayi ko bataso..YAYA MACE ZATAYI MATSI IDAN TA RASA BUDURCINTA?ga yanda zakiyi Ki daka Garin zogale ki tankadeshiKisamu man kadanya (ana samu awajen masu islamic medicine)Kisamu man zogale (ana samu awajen masu Islamic cemest)Kisamu Qwaro shine Wanda ake tawada dashin kuma ana wanke hula dashi (ana samunsa awajen masu kayan bakar koli)Kisamu man shanu (ana samunsa awajen masu sayarda nono)Duk ki hadasu waje daya ki kwabasu suyi kamar sa o i5 wato 5hours zakiga sun hade sai kiyi matsi dashi kuma zaki iya rabashi kashi3 wato kiyi matsi dashi sau uku acikin sati biyuTo abin tambaya anan tayaya budurwa zata gane ta rasa budurcinta kuma tanada tabbacin bata taba saduwa da namijiba?1 Lokcinda kika tsuguna toilet ko mummunan zama zakiji iska tana shigarki2 Zaki saka yatsarki daya ko biyu su shige wadannan sune manyan hanyoyin ganewa akwai kananan hanyoyi masu yawa wanda babu hikimar fadarsuHASKEN MA AURATAlittafin auwal azareHADIN MANYAN MATA…kisamu totuwar rake me tsafta ba bawonsaba Wanda kikasha ki busar da ita saiki hada da miski fari da kanunfari saiki hadasu waje daya ki dakasu ki samu garwashin wuta kina zuba garin kadan aciki kina tsuguno kibar hayakin ya ratsa gabanki sosai kisamu kamar 3minutes HASKEN MA AURATAlittafin auwal azareMAGUNGUNAZUBAR RUWA A GABAN MACE. YAYA ZA A MAGANCESHI?Zaki iya samun garin hulba da ganyen magarya ki tafasa ruwan kirinka dunduma wajen wato kina zama acikisannan kina shafa man zaitunInsha allahu za kiga amfanin maganinKokuma ki samu zuma da garin tafarnuwa da garin zogale da garin habbatussauda ki cakuda ki rinka sha sau3 akowace rana shima wannan yana aiki Kuma zaki iya dafa ruwan gishiri kina zama aciki ko kuma kina shan hulba da ruwa duk zasu iya miki amfaniSannan zaki iya daka tafarnuwa kina zuba garin a abinci kinaciHASKEN MA AURATAlittafin auwal azare CIWON CIKI DA CIWON MARA LOKACIN AL’ADAbudurwa ko matar aure me fama da wannan matsalarkisamu wadannan magungunan1 garin hulba2 garin habbatussauda3 garin kiswatul Hindisaiki hadasu waje daya ki zuba ruwa da Zuma aciki sannan ki dafasu idan ya dafu saiki ajiye wannam ruwan da safe ki debi karamin kofi kisha kafin kici komai anaso ki dafa Wanda zai miki sati daya kafin ya kare kin huta da wannan matsalar insha allahuWARIN GABAGa Kadan daga cikin Abubuwan dakesa gaban mace yana wari.1. Tafiya babu wando.2. Rashin sanya takalmi, koda kuwa acikin gidane.3. Dadewa akan masai (toilet).4. Rashin canza pant da wuri.5. Yawaita cin danyar albasa.6. Istimna’i (Masturbation) wato mace tabiyawa kanta buqata ta hanyar wasa da gabanta.7. Tsarki da ruwan sanyi.8. Rashin aske gaba, dadai sauransu.TO TAYAYA ZA A MAGANCE MATSALAR?1.ki dinga tsarki da ruwan dumi.2. Kidinga yawan canza wando a kullum kamar sau 2ko 3.3. Ki rage cin danyar Albasa.4. Aduk lokacin da kika kama al ada ki dinga wankegabanki da ganyen magarya da farin almiski.5. Sannan ki daina tsugunawa akan masai (toilet) kina daukartsawon lokaci.6. Ki yawaita aske gabanta duk sati 1 ko 2.7. Sannan kada ki rinka saka pant da jikar ruwa ajiki bayan kinyi tsarki ki goge kafin ki sashi8. Kada kirinka barin iska tana shiga farjinki musamman matan Aure wasu suna kwanciya babu wando kuma panka ko easy sunayi ki sani iska ko sanyi da wuri suke jawowa Mace illah a gabanta…HASKEN MA AURATAlittafin auwal azareBAN GAREN MAZAKANKANCEWAR GABAkankancewar azzakarin namiji ya kasu kashi uku kuma kowanne yanada nasa matsalar saidai wani yafi wani(1) na farko akwai wanda azzakarinsa yake kankancewa ya koma kamar na karamin yaro musamman a lokacin sanyi to amma lokacinda yaji sha awa yana iya mikewa ya girma ta yanda zai iya jima i amma bayan yayi inzali azzakarinsa yana kara kankancewa hakika wannan bashida wata matsala babba saidai idan hakan tana faruwa dakai zan baka shawara ka kasance me tsarki da ruwan dumi amma ba wanda yakeda zafi sosaiba kuma yanada kyau ya zama iyalinka zata iya tayar maka sha awa bayan inzali(2) akwai wanda lokacinda baya sha awa gabansa be kankanceba amma koda yaji sha awa baya kara girma ma ana saidai kawai ya kumbura ya mike babu abinda yake karuwa to wannan shima babu matsala sosai saidai ya kamata ka rage cin zaki da maiko.(3) wani kuma azzakarinsa yana kankancewa lokacinda bayajin sha awa amma kuma koda yaji sha a wa baya karuwa sosa duk irin sha awar dayaji baya wuce tsayin 3-inc ko 8-cm wannan irinsa shine ya dace ya nemi magani domin bincike ya nuna namijinda yake gamsarda mace sosai shine wanda azzakarinsa yakai 5-inc ko kuma 10.3-cm kaurin kuma ya kai 3-cm lokacinda yake cikin sha awaTAMBAYA ME AKAFI BUKATA TSAYI KO KAURI?babu sahihin bayani akan wanda yafi gamsarda mace domin kowacce mace da abinda takeso saidai wanda farjinta yake bude tafi bukatar namiji me kaurin azzakari ita kuma wanda take matse take bukatar me tsayi a takaice kowanne yanada matukar muhimmanci a wajen namiji kuma bazaka gane hakanba saika rasa daya daga cikiTAMBAYA MEYE MAGANINSA?wannan shine karo na 8da nake bayanin kuma insha allahu zanyi bayanin maganin sau 15 yanzu kana iya jarraba samun yayan gabaruwar hausa ka dakasu sannnan ka tankade ka samu garin habbatussauda ka hadasu kana zuba cokali daya acikin shayi marar madara amma kana iya zuba lifton da zuma..allah ya temakemu……akwai mazakutar bujimi (sa) amma wanda ba a dandakeba ana dafa azzakarinsa amma lokacinda za a dafa baza asaka kafi zabo da maggi da gishiriba domin zasu iya hana maganin aiki bayan ya dafu sai aci kuma zaka iya dafawa sau biyu a wata daya…sannan azzakarin ayu shi kuma dama bushashe ake samu a jikashi ya kwana sai namiji yasha ruwan sannan ya wanke gabansa da ruwan shima za ayi sau biyu a wata daya….wadannan bayanan sun inganta idan namiji azzakarinsa bashida tsayi da kauri yanda zai gamsarda mace to zai iya jarraba daya daga cikiHASKEN MA AURATAlittafin auwal azareMAGANIN BASIR kanemi sassaken dinya da saiwar tsada da saiwar sabara Amma yakamata sassaken dinyar yafi yawa sosai dukkansu ka dakasu saika gauraya.Kullum karinka dibar cokali daya ka dafa da ruwa kofi daya sannan ka tache kasha har zuwa mako daya (1week)idan kuma basir din yana tsirowa to Sassaken dinyar zaka samu ka dafashi tun yana danyensa Sannan ka surka ruwan daidai misalin yadda bazaka chutu dashi ba.Sannan ka juye acikin bahonwankanka, saika rinka zama acikito a bangaren maganin islamic kuma kasamu Garin Habbatus Sauda kamar cokali 3 saika hada da Garin sassaken Dinyar shi kuma cokali 1 ka saka garin citta cokali.1 saika samu zuma kamar copy karami ka zuba ka gauraya karinka shan cokali2 safe da rana da yamma wato sau uku a ranaidan tsirowa basir din yakeyi zaka iya samun garin Hulba da bagaruwa da kuma garin sassaken dinya ka rinka dafawa kana zama acikin ruwan zafin kuma ba sai namiji kadaiba koda mace idan tana fama da basir zata iyayi…wadannan magungunan dukkansu sun inganta maza da mata suna amfanin dasuHASKEN MA AURATAlittafin auwal azareKARFIN AZZAKARI DA MATSALAR SAURIN KAWOWA MANIYI(1) shafa man ayu akan azzakari ko kuma jika gaban ayu a rinka wanke gaba da ruwan yana tsayarda jijiyoyin azzakari saidai bazai hana maniyi saurin zuwaba amma koda maniyi yazo da wuri sha awa bata tafiya zaka cigaba harka gamsarda uwargida(2) ana iya hada furen dabino da hanno da tsintsiyar maza da sauyar hankufa a dakasu arinka shansa da shayi me lefton yana kara karfi da tsayi(3) na uku nayi bayaninsa abaya kuma yafi kowanne aiki wato azzakari yayi karfi lokacin sha awa maniyi baya tahowa da wuri garin sauyar gaudegarin hulbagarin Habba gadalin ma auratagarin mai baunasassaken dandanganyen zurmaduk zaka dakasu waje daya kasha da zuma koda shayi wanda babu madara sai lefton.(4) amfanida sexy copy a ruwan shayi shima yana temakawa namiji wajen jure jima i ba tareda azzakarinsa yayi sanyiba wato zaka zuba garin a ruwan shayi wanda babu madara ka shanye..allah yasa adaceHASKEN MA AURATAlittafin auwal azareMAGANIN BATUREwasu daga cikin magungunan bature da yanda ake sarrafasu1 (man-xl) wani grem ne wanda idan namiji yashafa akan azzakarinsa yana kara tsayi da kauri lokacin sha awa lokacinda kake amfani dashi ka yawaita shan kayan fruit wato kayan yayan itatuwa yana temakawa wajen kara kuzari2 sai kuma (samu oil) mayine wanda ake shafawa akan azzakari kafin afara jima i yana saka namiji ya dade be gajiba domin yana dakatarda fitar maniyi na lokaci me tsawo saidai yanada dan zafiana bukatar idan ka saka shafa karinka gogewa domin barin wannan mayin ajikin azzari yana saka tsagewar sa3 (sex panther) turarene shima da ake fesawa akan azzakari kafin jima i yana saka namiji sha awa kuma yana saka namiji ya dade beyi riless ba shikuma wannan anaso afesa 1hour kafin jima i kuma kadan ake fesawa4 sannan akwai (developpe sex) Wanda shima grem ne ana shafawa a kan azzakari domin yana saka azzakari yayi karfi sosai har sai namiji ya gamsarda matarsa saidai yana saka ciwon kunkumi (kugu) sannan idan aka shafa da yawa zaisa gaban namiji ya dade be kwantaba kadan ake shafawa kuma anaso ya zama namiji yana yawan jima iHASKEN MA AURATAlittafin auwal azare

TO GYARAN NONO YAYA SIRIN GYARAN NONO YAKE?

1na farko AKwai nono mai mango Shape (Shine wanda nipples dinsa yaKe Kallon sama) irin wannan nonon baya zubewa da wuri irn wannan batashan wahalar gyara2- sai kuma Pointed breast (shine zakuga yana kallon gaba wato (straight) gasKiya irin wannan nonon yana saurin faduwa.kuma me wannan tarinka shan kunun alkama kona na albasa musamman idan sun fara kwanciya3- Akwai nono mai Kallon gefe zakuga aKwai nisa (gap) sosai a tsaKanin nonuwa biyun Kuma nonon har ya Kusa shiga hammata irin Wannan nonon ma yaKan dan Kwana biyu bai zube ba. Mai irin wannan nonon dole ta rinKa amfani da rigarsa (brzya) wanda Keda distance tsakanin biyu curves na (brazy) amma sauran shaps guda biyu na farko zasu iya amfani da rigar nono Wanda kawai zatayi musu (normal straight brezy) amma: Ba’a son mace ta rinKa saka riga Ko rigar nono (brazy) wanda ya matse mata nono saboda zai riKa danne ginshikin nononta kuma daga yayi laushi mako daya (1WeaK) to dolene nononta ya fadi, Ku rinKa sayan (brazy) mai fadin hannu da baya Saboda yafi bada temako (SuPPort) fiyeda mai siraran hannu da bashida fadi Wannan kadan daga cikine domin bayani akan nono yanada yawa sosaiYanzu ga wani hadi wanda tuntuni matan birane dana kauye suke amfani dashi wannan hadin zakiyine idan kinga nononki ya zama kankani kinaso ya ciko kamar balambalam to ki gwada wannanzaki shanya aya ta bushe saiki hadata da garin alkama da farar shinkafa da aya da gyada duk ki jikakasu ki markada saiki tace ruwan sannan ki sake dorawa akan wuta saiki saka sauran kayan hadin wato zuma da madara peak data gari saboda yayi kauri kina juyawa akan wuta daga yayi dan kauri kadan saiki juye kina shansa kullum sau2 a rana budurwa zatayi matar aure wanda bata shayarwa zatayiHASKEN MA AURATAlittafin auwal azareKARA GIRMAN NONO garin farar shinkafa da garin alkama da garin habatussauda da garin plantain da aya da gyada mai zabo (mai bargo)ki markadesu sai ki ajiyesu kina damashi kamar kunu ko kuma koko lokacinda kikazo shansa memakon sugar zaki iya zuba zuma idan da hali ki saka garin madara…wannan hadin budurwa zatayi haka matar aure wacce ta gama shayarwa zatayiHASKEN MA AURATAlittafin auwal azare

GYARAN NONOakwai garin gyara nono wanda ake sayar dashi cikin karamar roba me sanye da tambarin masu hadashi to saidai mata da dama sun kasa fahimtar tayaya suma zasu koyi hadawa da kansu domin idan suka rasa na sayarwa?zaki samu garin hulba sai garin waken suya da garin farar shinkafa wanda akeyin tuwo da ita duk wadannan zaki hadasu waje daya ki ajiyesu kinasha da zuma idan bakyashan zuma saiki kisha da madara peak ko kuma nonon saniya kuma anaso kullum kisha kiyi kamar sati daya wadanda ya kamata suyi amfani dashi sune kamar budurwa wanda nononta kananane sosai ko kuma matar aure wanda ta gama shayarwa nononta ya kankance wannan zaisa nononta ya ciko ya kara girmaHASKEN MA AURATAlittafin auwal azare

GYARAN NONOkowanne nonon mace cikinsa akwai ginshiki da yake sakawa yayi tauri wanda daga yayi laushi nonon zai fara kwantawa idan kuma wannan ginshikin ya zama baya girma to zakaga nono ya zama karami kamar babu komai akirjin maceto irin wannan tarinka dafa furen zogale bayan an tace ruwan sai a zuba zuma a gauraya anasha zaisa nonon yarinka girma kuma kara tashi sannan koda mace me shayarwa zata iya saboda zai kara yawan ruwan nononshidai wannan ginshikin yanayin laushine sakamakon kwanciya akan nono ko kuma saka matsatsiyar rigar nono to idan kin fahimci hakan da wuri saiki rinka hada garin aya da garin gero da garin alkama kinayin kununsu kinasha yana saka nono ya ciko kuma yayi taurito saidai idan har shi wannan ginshikin yayi kasa da yawa yayi laushi sosai wannan akwai baban aiki kafin ya dawo domin mata da yawa baya gyaruwa saidai kamar irinsu kunun albasa dana alkama 

KUNUN ALKAMAyin kunun alkama bashida banbanci da yanda akeyin kowanne irin kunun saidai akwai gagarumin babanci wajen ciko nonon mace domin shi wannan kunun koda mace tana shayarwa zata iya shansa saboda zai temaka mata koda ta gama shayarwa nononta bazasu kankance su zama kananaba amma ba aso mace me cikin tarinka shansa…yanda zakiyi alkamar zaki samu ki hadata da farar shinkafar tuwo da aya danya saiki jikasu zaki iya saka gyada danya saiki kayi markadensu idan an markada saiki tace kiyi kunu dashi kamar dai yanda kika saba dama kunu ko koko zaki iya saka kayan hadi don yayi miki kamshi kuma wadansu suna zuba madara aciki lokacinda za asha adadin yawansa kuma duk yanda kikeso zakiyi…

YANDA AKE KUNUN ALBASAga yanda zakiyiki samu albasa ki yankata sannan ki dafata da zallan ruwahar sai ruwan yayi baki sai ki sauke ki tace albasar ki zubar saiki xuba xuma acikin ruwan sannan ki zuba garin gero ko kamu da garin alkama sannan ki xuba madara paek ko.nono ko kuma ki saka garin madara luna ki mayarshi kan wuta kina juyawa idan kin tabbatar ya zama.kunu saiki saukar dashi ki rinka sha da duminsa kuma kadan zakiyi yanda zaki iyasha gaba daya idan ya kwana zai iya baci kuma zakiyi bayan kwana daya saiki sake sannan akalla ana bukatar kiyi kamar sau gomaHASKEN MA AURATAlittafin auwal azare

(RAGE GIRMAN NONO)to Abinda zaki fara lura dashi shine ya yanayin jikinki yake? sannan yaya nononki yake?Idan kinada kiba sannan nononki irin Wanda yakeda tsayine to gaskiya akwai wahala ace maganin rage nono yayi miki aikiAmma nononda yakeda girma koda bashida tsayi amma be kwantaba shi wannan yana iya raguwa da wuri kuma hakan yana kara masa kyau..Kisamu Ganyen lemunzaki sai garin Buhuru sudaniya.Ki hada ki dakasu ki dinga shafawa a nonon zai ragu amma ki rage shan madara da kunun aya da yougut Ki dinga soya hanta da kitsen akuya kina ci zasu ragu kuma bazasuyi bacci baHASKEN MA AURATAlittafin auwal azare(HANYOYIN GYARAN JIKI)Idan ana Saura wata daya bikinki to ki rage shiga rana idan da halima kidena shiga rana koda yake zaki iya amfanida nikaf domin kiyaye fuskarki idan kuma saura mako biyi (2wek) saiki samu kurkum, madara kwai dilka xuma lemon tsami da kuma turaren gaf gaff Ki hada Kurkum da madara da kwai ki shafe duk jikinki dashi ki barshi yayi sa oi hudu (2hours) sai ki samu kyalle me kyau ki samu ruwa ki goge face dinki ahankali saiki shiga wanka da ruwan dumi ba soso ba sabulu, in kin fito saiki hada dilka da lemon tsami da xuma da ruwan zafi ya narke ki shafe duk jikinki da shi sai kiyi turaren gafgaf xuwa mintuna talatin (30minutus) ki shiga wanka da sabulu ba soso, haka xaki dinga yi kullum har sati dayaWannan shine gyaran jiki na musammanHASKEN MA AURATAlittafin auwal azareGYARAN JIKInarkanwa ko (stretch marks) kusan kowacce mace data fara haifuwa tasan yanda take bata mata ciki musamman farar mace wata har sauran jikinta yana canjawa musamman mace me kiba zaki iya hada man kadanya da Man zaitunsaiki matsa lemon tsami aciki kina shafawako kuma man hulba da man zaitun ana hadasu waje daya arinka shafawa yana saka wajen yarinka bacewa ahankali.sannan akwai grem na cemest da ake sai dasu kamarsu (mustela) ko (mederma) da kuma (coaca butter) da dai sauransu zaku iya jarrabawa Allah yasa adaceHASKEN MA AURATAlittafin auwal azare

KARIN HIPS (DUWAWU)(1) Kisamu dankali na hausa ko na turawa ki dafashi saiki yanyankashi sannan ki dakashi ki zuba acikin nono ko madara peak sannan ki zuba zuma ki gaurayashi sosai kisha zaki iyayinsa sau3 Akowanne sati tabbas wannan hadin har ni ima yana karawa mace(2) ko kuma ki samu kankana ki yanyankata da gwanda itama ki fereta sai kabewa itama ki yankata kokumba (gurji) shima haka da tumatur ki yanyankashi ki wankeshi duk kiyi markadensu waje daya ki tace ruwan kinasha sau2 a ranaShima wannan yana kara hips sannan yana karawa mace ni ima…KARIN HIPS (DUWAWU)budurwa ko matar aure kike zaki iya jarraba wannan hadin wato Abarba da Ayaba, da Gwanda da Kankana ki markadasu ki tace ruwan sannan ki zuba Zuma da Madara peak ki ajiyeshi inda bazai baciba ki wuni kinasha kuma kowane lokaci zaki iyasha babu adadi amma anaso kisha da safe kafin kici komaiHaka kuma kina iya samun Zogale dafaffe,ki hada da ganyen Alayahu, kizuba Tumatiri da Albasa, ki yikwadonsu da kuli ki rika ci shima wanan yana karawa mace hips …HASKEN MA AURATAlittafin auwal azare

GYARAN GASHIabunda ya shafi gyaran gashi kasancewar anasamun mayika masu gyarawa mace gashi shiyasa bamu cika kawowa na Islamic ba amma kasancewar wasu suna bukatar na Islamic insha allahu zamu rinkayi koda atakaicene hulba da man kwakwa babu abinda ya kaisu gyaran gashi kusan duk wani sinadarin gyaran gashi idan kayi bincike zaka samu akwai daya daga ciki idan kika samu garin hulba kika hadashi da man kwakwa zaki iya hadawa da man ridi saiki shafa agashinki bayan kamar sa.a daya (1hour) saiki wankeshi anaso kiyi sau biyu ko uku a sati daya kuma kiyi har zuwa wata daya wannan zai gyara miki gashi kuma yayi laushi musamman masu fama da karyewar gashishikuma man zaitun ana dafashi bayan anyi wanka ana shafawa akayi yana saka gashi yayi baki yayi sheki…HASKEN MA AURATAlittafin auwal azare

(RAGE KIBA)dama Kiba ko tumbi awajen mace idan tayi yawa tana hanata wadansu abubuwa da yakamata tayi don burge mijintadole idan kinason rabuwa da kiba saikin kasance me yawan motsa jikinki Ki rage yawan hutu da zama a waje dayaKitafasa gamji da jar kanwa da sabara kitace ruwan kimatse lemon tsami ki zuba zuma kidinga sha da duminsaIn Sha allahu zakiga canji ko kuma kinashan ruwan khal tuffah da lemon tsami wato idan kika hadasu waje daya saikina sha kullum kafi kici abinciSABULUN GABAga yanda zakiyi ki shanya ganyen magarya ya bushe sannan ki dakashi ki tankade saiki zuba masa man hulba kadan ta yanda bazai tsinkeba saiki samu sabulun zaitun zakiga sunansa (zaitun zaplan) saiki yankashi acikin wannan garin magaryar amma kamar matar aure zata iya hadawa harda bagaruwa (gabaruwa) saiki samu turmi ki dakasu su hade saiki samu karamar roba ki ajiye duk lokacinda kikayi wanka saiki wanke gabanki dashi …sannan akwai wadanda basu gane yaya ake wanke gaba da sabulu ba domin wasu sabulun kawai suke sawa a farjinsu shine zaisa yake musu kaikayi bayan sun gama wankewa ba aso kumfar sabulu tana wucewa budurcinki (vargina) sama saman kawai zaki wanke da hannunki…

HASKEN MA AURATAlittafin auwal azareSAI AMFANIN WASU DAGA CIKIN MAGUNGUNASIRRIN KUKAgarin kuka da ake miya dashi tuntuni mata suke amfani dashi ajikinsu wajen sauko musu da ruwan ni ima tareda dandanon jima iidan ni ima kikeso kisamu garin kuka ki hada da madarar gari ko peak ko nonon saniya ki gauraya ki zuba zuma kadan kisha da safe sannan kisha da yamma wannan babu tantama akansa ki jarraba kiga ruwan ni imaidan kuma gabanki yana wari ko kuma kinso kiyi dandanon jima i kisamu garin kuka ki hadashi da garin miski kina tsuguno yana matsi kuma yana hana gaban mace yayi wari

MATSI DA LALLEidan kinsamu lalle kiyi kokarin ajiyeshi domin zaki iya tafasa garinsa ko kuma ganyen da saiwarsa amma zaki saka tafarnuwa sai Ki juye shi a wani mazubi Ki zauna akai tururin yana shigarki ta kasa idan yayi sanyi daidai shiga sai ki tsiyaye ruwan Ki zauna aciki har ya huce insha allahu idan kikayi wannan zaki matse sosai kuma babu ke babu infectionsannan zaki iya samun garin lalle me kyau ki hadashi da farar zuma kiyi matsi dashi bayan kamar sa o i uku (3hours) saiki wanke sannan ki shafa man zaitun a wajen shima wannan ya inganta kuma tuntuni mata suke aiki dashi yana saka mace tayi dandano sosai…HASKEN MA AURATAlittafin auwal azare

SIRRIN COCUMBER namiji me matsalar saurin kawowa maniyi lokacin jima i zai iya samun gurji ya markadashi ya tace ruwan sannan ya zuba zuma ya gauraya yanasha kullum har kwana biyar anaso daga ranarda ka fara shan wannan maganin ka yawaita jima i sosai insha allahu za aga canji sosaiHASKEN MA AURATAlittafin auwal azare

SIRRIN GANYEN GASAYAbayan kin wankeshi saiki dakashi sannan ki debo kamar cokali biyu ki hada da zuma me kyau cokali dayasannan saiki zuba akan farin kyalle me tsafta ki zuba akayisaiki nadeshi kamar yanda ake nade layato ana bukatar kisamu wando (pant) me tsafta ki saka aciki amma idan kin lura da photon anaso wajenda yake naso ya zama shine a gabankibayan kin saka wandon anaso yakai kamar sa o i goma ko fiyeda haka to saiki cire ki wanke wajen da ruwan dumi shikenan kin gama saiki jira haduwa da oga kiga sumbatu ranar dandanonki daban yake wannan saikin gwada kinjiHASKEN MA AURATAlittafin auwal azare

MATSI DA GANYEN ALOVERAidan kinaso ki matse gabanki ciki da waje ta yanda mijinki zaijiki kamar budurwa to ki rike wannan ganyen ki sarrafashi kamar haka1 .Ki sami aloevera da karo da kanumfari saiki zuba ruwa ki tafasa bayan kin tace anso ki ajiyeshi har yayi sanyi kina tsarki dashi 2 .sannan idan kika samu ganyen aloevera ki matse ruwan saiki dauko man zaitun ki gauraya kiyi matsi dashi bayan kin wanke da ruwan dumi saiki sake sakawa har zuwa dare wannan sirrin duk wanda tayi zatayi mamakinsa shine ake cewa gyaran bazawa kuma wannan sirrin banda budurwaHASKEN MA AURATAlittafin auwal azare

KADAN DAGA CIKIN AMFANIN ALBASA guda61. Albasa tana tacewa jinin jikin ‘Dan Adam. Duk mutumin da yake fama da matsalar karancin jini, ya yawaita cinalbasa. insha Allahu jininsa zaiyawaita.Wanda yake fama da ciwon SICKLE(CELL ANEMIA) ya rika yanka albasa tare da Ganyen Zogale yana ci. Insha Allahu wannan ciwon Sickler din zaiyi sauki.2. MAGANIN TARI sannan Wanda yake famada tari ko mura mai tsanani ga ciwon kirji ya nemi Man Albasa kamar cokali 9, zumacokali 9.ya gauraya arika shan cokali ukubayan kowanne cin abinci. InshaAllahu Ciwon Qirjin zai warke, Kumatarin ma za’a dena.3. RASHIN YIN BAWALI : Wanda yake shan wahala wajen yin fitsari kobahaya, Ka nemi Man albasa kagauraya da zuma da lemon tsami. karika sha safe da yamma. kuma ya rika shafa man albasa ajikin Mararsa shima insha Allahu zaka samu waraka cikinlokaci kankani.4. CIWON SUGAR : Duk mai fama da yawan fitar fitsari saboda diabetes(Ciwon Sugar) ya nemi albasa mai kyau ya rika yankawa kullum yana ci.Insha Allah sugansa zai sauka, kumazai dena yawan fita fitsarin5. ZUBEWAR GASHI : duk matar datake fama da zubewar gashi, kokwarkwata, ko amosani, ta samuRuwan albasa da Man Simsim, da kuma garin Baqadunas. ta rika shafawa a matsirar gashinta kullum kafin takwanta barci. idan ta farka sai tawanke da ruwan zafi. ta ci gaba da yin haka har tsawon kwana bakwai.6. BASIRI : ana yanyanka albasa a dafata sannan ayi kwadonta da kuli (karago) arinka ci kullum insha allahu za ayi mamakialhamdu lillahi wannan littafin yazo karshe saiku saurari fitowar cigabansa

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top