HUKUMAR KULA DA SHIGE DA FICE TA NIGERIA WATO CUSTOM TA BUDE MANHAJAR DAUKAR SABABBIN MAAIKATA, INDA PORTAL YANZU YANA A BUDE, GA YANDA ZAKU CIKE
Ina matasa kada ku manta ranar litinin kwastam zasu bude manhajar daukar ma’aikata.
Table of content
- Ga Jerin gurabun da Zaku Iya cikewa Anan
- Domin samun Cikakken karin bayani duba wannan shafin na Nigerian COSTOM
Hukumar fasa kwari ta najeriya zata bude manhajar daukar ma’aikata kwastam a Najeriya ranar Monday 13, ga December zaa rufe ranar Friday 24 ga December 2021.
Idan kana sha’awa zaku iya nema akan yanar gizon nan Allah ya bamu nasara.
Dazarar an Bude Shafin Shirin daukar ma’aikatan zamu kawo muku portal din.
Ga Jerin gurabun da Zaku Iya cikewa Anan
Customs Superintendent Cadre ASC II (CONSOL 08) 17 JOBS
1. Full time
Mechanical Engineering (08)
., Nigeria
2. full time
Actuarial Science (08)
., Nigeria
3. Full time
Quantity Surveying (08)
., Nigeri
4. Full time
Stores/Procurement(08)
., Nigeria
5. Full time
Sports (08)
., Nigeria
6. Full time
Secretarial Studies (08)
., Nigeria
7. Full time
Nutrition/Dietary (08)
., Nigeria
8. Full time
Nursing (08)
., Nigeria
9. Full time
Marine (08)
., Nigeria
10 Full time
Health Information Management (08)
., Nigeria
11 Full time
Electrical Engineering (08)
., Nigeria
12. Full time
Computer/ICT (08)
., Nigeria
13. Full time
Communication (08)
., Nigeria
14. Full time
Building (08)
., Nigeria
15. Full time
Law (08)
., Nigeria
16. Full time
Audit (08)
., Nigeria
17. Full time
Accounts (08)
., Nigeria.
Domin samun Cikakken karin bayani duba wannan shafin na Nigerian COSTOM
https://customs.zohorecruit.com/jobs/Careers
http://www.vacancy.customs.gov.ng
Check this also
You may also like this
MTN Nigeria lunch MTN Zigi Chat Bot that can Allow you to Win MTN 1 GB Every Hour