Kalaman Soyayya Masu Dadi da Ratsa jiki
 |
Kalaman soyayya masu dadi |
Kalaman Soyayya Masu Dadi da Ratsa jiki,Kalaman Soyayya Masu Dadi da Ratsa jiki,Kalaman Soyayya Masu Dadi da Ratsa jiki,Kalaman Soyayya Masu Da
 |
Kalaman soyayya masu dadi |
Budurwa Sai da Kalaman Soyayya
Idan baka yimata Kalaman Soyayya to za,a Barka Abaya Wurin Soyayya,
Duba wannan
Wannan ne yasa Muka tsara muku
Kalaman Soyayya Masu Dadi da Ratsa jiki,
Gasu anan kasa Asha Karatu Lafiya.
Na dade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga
bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata! So gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin
jikina!
Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na
kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace
sai ke!
Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu
wata a zuciyata sai ke kadai!
Yarda da amincewarki gareni, sune zasu
tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni!
Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da
bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a
mantawa dake ba masoyiyata!
Nakan raba dare ina mai roqon Allah don
neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko
da nike roqo samu!
Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tare
da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da
ake idan na tunaki sai naji tamkar yanayin zafi!
Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a
sama, kuma tayi saiwa a qasa, haka sonki ya
mamaye dukkan jikina, idan na kalleki sai nayi
farin ciki, idan naji tattausan muryarki, sai nishadi
da walwala tare da annashuwa gami da farin ciki
su mamaye zuciyata!
Abun da na ke ji a dangane da ke gaskiya ne
kema na san kin san da haka cewa ina son ki, a
duk lokacin da kika bar ni ba zan iya motsawa ko
da nan da can ba, wannan shi ne abun da zai
faru da ni a duk lokacin da na rasa ki.
SO tamkar wata sarkar zinari ce da ta d’aure
zuciyoyin mu a waje guda, a dukkan lokacin da
kika tsinka waccan sarka tofa ki tabbatar da
cewa tamkar kin kore farin ciki ne daga cikin
zuciya ta.
All my life I have searched but never found a girlfriend who is so perfect for me. With you I do not need to worry about the future ♥Assalamu alaikum sanyi idaniyata, dafatan ban shigo duniyar ki ba a matsayin bawa da zai bautu a kangin soyayya.
da fatan ni ne zan zamo YAREEMA da zai gudanar da mulki a cikin kayatacciyar fada a duniyar soyayyar
Ina rokon Ubangiji da ya bani ikon samar da wani lambu mai dauke da furanni masu launi launi kalar so da kauna
da kamshi irin na almiski wanda ke gusar da dukkan dattin kwakwalwa ya samar da walwala da nishadi a cikin zuciyar ki
Ina fatan na zama tamkar madara ci a ciki sha a rayuawarki masoyita
barka da safiya
ina son ka, me ya sanya ka ke yin
kokwanto a bisa kalmar so da na furta a gare ka?
Tabbas kaine mutum na farko da haduwa da shi
ya kore min bakin ciki, ya wanzar da farin ciki a
zuciya ta ya yalwata murmushi a saman fuska ta
hakane dalilin da ya sanya na ke kiran ka da
SADAUKI. Salim, ka yi nasara ka yi nasarar jan
ra’ayin soyayya ta a kan ka kaine na mallakawa
linzamin zuciyata, kaine mutum na farko da na
taba furtawa kalmar SO kuma a yanzuma zan
kara mai-maitawa a gare ka ina son ka.
amince mu yi tsaftatacciyar soyayya. Sai yanzu
na gano cewa a duniya babu abun da ya kai
samun masoyi dad’i, a duk lokacin da na rasaka
ban san halin da zan shigaba, daga karshe ina
mai sanar da kai cewa buri na yanzu bai wuce na
ganin ranar da zaka zamo ango ni kuma na zamo
mata a gare ka ba, ina alfahari da kai a duk inda
na kasance, ka huta lafiya daga mai son ganin
farin cikin ka a koda yaushe
Babban burina naga bayyanar fitar murmushi akan wannan kyakkyawar fuskar taki,yakuma zamana nine sanadin hakan.
banason Allah yakawo lokacinda zaki fushi dani sosai,domin kaina bazai iya daukaba.
hakika Allah ya wadataki da abinda mata dayawa suke nema sun rasa.
Bashakka mata irinku kadanne, ke, da ace na’iya rubuta labari,to da’akan kyawun fuskarki zan rubuta littafin mai suna KYAUTA DAGA ALLAH.
Koma Karanta: Hipster Yoga at the End of the World
kitallafi rayuwata data tsunduma cikin tsananin soyayyarki, ki tausayawa zuciyar data shagala akan tsanananin soyayarki,kada rintsi ko zugar mahassada yasa ki gujeni ko kuma kirage son dakike mani.
Ina neman wata kalma wadda babu wanda ya santa. Ina neman wata kalma da zan furta miki cewa…..ke ta daban ce, ke kyakkyawa ce, kin zarce sauran mata. Zuciya ta da taki ba za su ta6a rabuwa ba har abada. Ina son ki
SO shi ne abun da ya dun’kule zuciyoyinmu waje guda har muka tsinci kanmu a cikin soyayya, ina fatan ba za ki bari wani d’an ‘karamin abu ya zo ya raba tsakaninmu ba? Ina son ki. Ke tamkar gishiri ce a cikin rayuwa ta, idan na rasa ki zan yi rayuwa ne da babu armashi a cikinta. Ki Huta Lafiya.
Da akwai wasu tarin tsintsaye da suke wuni suna tattauna batutuwa a kan irin matsayin da na baki a cikin zuciya ta. Zan so ki ji irin abun da suke cewa, domin kuwa a lokacin ne za ki tabbatar da irin son da nake yi miki. Ina Son Ki!
Da akwai miliyoyin furanni a cikin lambun masoya a wannan duniya. Da a ce zan tsunko kowanne fure na baki shi a hannunki, hakan bai isa ya bayyanar da adadin yadda nake son ki ba. Ke ce murmushi na, kuma ke ce farin-ciki na. Ina Son Ki.
Da akwai wasu lokuta da nake zubar da hawaye saboda ke, na san za ki ce saboda me?…..Da akwai wani lokaci da yake zuwa na ji tamkar na yi fikafikai na tashi sama…..Kin kuwa san duk saboda mene ne? Saboda motsawar sonki a cikin zuciya ta da tsintar kaina a cikin matsanancin shau’ki a dukkan lokacin da na ji muryarki ko na tina da ke…..Ina fatan za ki amince mu rayu a tare har abada. Ina Son Ki!
Koma Karanta: Soyayya: Karanta Kalaman Soyayya akan Tsarin A-Z
A dukkan lokacin da dare ya yi, ki d’aga kanki sama ki kalli sararin samaniya, za ki ga wani tauraro yana saukowa izuwa gare ki, karda ki yi mamakin me ya sa haka ya faru? Ki yarda da ni, hakan zai iya faruwa a zahiri domin kuwa ni ma na yi hakan har ta kai ga na same ki. Hmm! Ki Huta Lafiya.
A lokacin da na samu soyayyarki sai na ji tamkar ni ne na fi kowa sa’a a duniya. A dukkan sanda na rintse idanuwa na sai na hango ni tare da ke muna tafiya a bisa gajimare. Idan na kwanta bacci sai na yi mafarkin mun zama mata da miji. Ina sonki, tare da son kasancewa a tare da ke har abada. Ki Huta Lafiya.
Sama cike take da taurari masu hasken da ke haske duniya a cikin kowanne dare. Amma haske mafi haskaka fuska da yaye duhun zuciya, na gan shi ne a cikin idanuwanki. Ki Kula Min Da Kanki. Ina Son ki.
Agajahub publisher sunyi kokari sun ansa dukkanin wasu tambayoyi Dangane da kalaman soyayya masu dadi
- Kalaman soyayya masu ratsa zuciya
- Hirar soyayya masu dadi
- Sakonnin soyayya masu dadi
- KALAMAN SOYAYYA MASU TASIRI A zuciya
- Labarin soyayya masu dadi
- Sunayen soyayya masu dadi
- Zafafan kalaman soyayya zalla
- Kalaman love
- Kalaman soyayya masu ratsa zuciya
KALAMAN SOYAYYA MASU KARA DANKON SOYAYYA GA MASOYA!!! ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯
Idan kana tare da budurwa / masoyiyarka, ya kasance kanayi mata kalamai masu dadi na jan hankali, wadanda zasu dinga faranta mata rai.
KAMAR HAKA! Na dade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata! So gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina!
Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke!
Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai!
Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni! Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata!
Nakan raba dare ina mai roqon Allah don neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko da nike roqo samu!
Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tare da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da ake idan na tunaki sai naji tamkar yanayin zafi! Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a sama, kuma tayi saiwa a qasa, haka sonki ya mamaye dukkan jikina, idan na kalleki sai nayi farin ciki, idan naji tattausan muryarki, sai nishadi da walwala tare da annashuwa gami da farin ciki su mamaye zuciyata!
Abokina ahakan zaka bi don sace zuciyar masoyiyarka cikin sauki!!
Kema zaki iya juya turn na wannan kalaman domin sace zuciyar masoyinki cikin sauki!! In kuma kinyi musu ku jaraba kugani!!
Hirar soyayya masu dadi
KALAMAN SOYAYYA MASU KARA DANKON
SOYAYYA GA MASOYA!!!
Idan kana tare da budurwa / masoyiyarka, ya
kasance kanayi mata kalamai masu dadi na jan
hankali, wadanda zasu dinga faranta mata rai.
KAMAR HAKA!
Na dade ina kallon taurarin samaniya yayinda
naga wacce tafi kowacce haske, saina naga
bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata!
So gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin
jikina!
Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na
kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace
sai ke!
Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu
wata a zuciyata sai ke kadai!
Yarda da amincewarki gareni, sune zasu
tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni!
Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da
bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a
mantawa dake ba masoyiyata!
Nakan raba dare ina mai roqon Allah don
neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko
da nike roqo samu!
Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tare
da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da
ake idan na tunaki sai naji tamkar yanayin zafi!
Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a
sama, kuma tayi saiwa a qasa, haka sonki ya
mamaye dukkan jikina, idan na kalleki sai nayi
farin ciki, idan naji tattausan muryarki, sai nishadi
da walwala tare da annashuwa gami da farin ciki
su mamaye zuciyata!
Abokina ahakan zaka bi don sace zuciyar
masoyiyarka cikin sauki!!
Kema zaki iya juya turn na wannan kalaman
domin sace zuciyar masoyinki cikin sauki!!
In kuma kinyi musu ku jaraba kugani!!
Sakonnin soyayya masu dadi
Menene Kauna?
Kauna tamkar SO take sai daifa tafi So aminci, domin ita kauna bata canzawa, kuma ita kauna ba’a mutuwa akanta, ma’ana ba’acewa lallai sai an auri wanda ake Kauna ko sai an kasance tare dashi, in hakan bata yuwuba za’ai tashin hankali, ko a fara zargin shi abin kaunar, ita kauna ba haka take ba, ko anyi nasarar samun abin kaunar ko ba’ayi ba, ana cigaba da masa fatan alheri kamar yadda kake masa a baya.
Kuma ita kauna bata kwaranyewa, rashin haduwa tsawan zamani bai kwaranyar da ita.
Galibi abinda ke kawo kauna ɗabi’une, wato halayyan abin kaunar suke janyo zuciya zuwa ga kaunar shi.
RANAKUN BIKIN SALLAH.
Wannan lokaci ne na musamman, rana ce ta farin-ciki ga dukkan masoya.
Ranakun bikin sallah, lokuta ne da kasantuwa ta a tare da ke ka iya kai wa ga sanadin ƙaruwar yalwatuwar murmushin fuskata.
Rashin kasancewar mu a tare a cikin wannan rana ya haifar min da damuwa a zuciyata, amma duk da haka ba zan gaza ba wajen furta miki cewa, Ina Son Ki.
Barka Da Sallah
ABUN DA NAKE TINAWA.
Download Sababbin Kalaman Soyayya Na Barka da Sallah Masu Rwatsa Zukatan Masoya Na Zamani Audio/Video
A dukkan lokacin da na kalli sararin samaniya, na ga tarin taurari sun yi wa samaniya ado, suna ta faman haske, babu abun da nake tinawa face, tattausan murmushin ki da ke haska fuskata a dukkan lokacin da muke tare.
Fatan kina nan lafiya?
Barka Da Sallah.
FARIN-CIKINA.
Ana gane kyawun shuka ne idan har an gama ta da taki.
Tayaya za a gane sama idan har babu ƙasa?
Kamar haka ne, farin cikina zai yi wuyar bayyanuwa matuƙar ba ma tare da juna.
Na kan shiga damuwa a dukkan lokacin da na duba gefena ban gan ki ba.
Yau rana ce ta farin ciki gare ni da kuma ke da sauran danginmu, a dangane da haka ba zan yi sanya ba wajen ƙara tinatar da ke cewa Ina Son Ki.
BaRKa Da SaLLah.
BA ZAN IYA MANTAWA DA KE BA.
Kin zamo ta musamman daga cikin mutane na musamman da na taɓa haɗuwa da su a rayuwata, kin shiga zuciyata kin zauna ta yadda ba zan iya mantawa da ke ba har abada.
Ina fata da burin kasancewar mu tare a daula mafi tsari da kyawun burgewa wato Aljanna.
Cikin nishaÉ—i da yalwatuwar murmushin fuska nake furta miki cewa Barka Da Salla!
FATANA DA BURINA.
A gare ki nake samun bargo, a dukkan lokacin da sanyi ya rufe ni.
Ina samun tsaro, a dukkan lokacin da hatsari ya tinkaro ni.
Ina samun farin ciki a dukkan lokacin da damuwa ta lilliɓe ni.
Fatana da burina mu mutu tare mu tashi tare mu rayu tare a gidan Aljanna.
Ina Son Ki Mata ta Fiye Da Yadda Nake Son Kaina.
Barka da Sallah
Zafafan kalaman soyayya zalla
MATSAYINKI A GARE NI.
A yayin bayyana miki adadin yadda nake jin son ki a zuciyata, zan iya yin amfani da kalmomi irin su…….hmm ko dan ina ganin cewa babu wata kalma da za ta iya wakiltar matsayinki a gare ni.
Sai dai a yau a kuma yanzu ina mai ƙara sanar da ke cewa, ina son ki.
Fatan Za A Cigaba Da Gudanar Da Bukukuwan Salla Lafiya.
Barka Da Sallah Masoyiyata.
Download Sababbin Kalaman Soyayya Na Barka da Sallah Masu Ratsa Zukatan Masoya Na Zamani Audio/Video
HAKIKA SOYAYYAR KI DAGA ALLAH MADAUKAKIN SARKI TAKE A GARE NI.
Bana Manta lokacin da Lecturer din mu yake yi mana Dictation Kowa yana rubutawa haka ni ma ina rubutawa.
Bansan cewa ba abinda Malam yake faɗa nake rubutawa ba , sai bayan ya kammala na duba naga saƙonnin soyayya nake rubutuwa Izuwa gare ki sahiba ta , alokacin ne na tabbatar da irin son da nake yi miki.
Haƙiƙa ke ta daban ce a gare Ni hakan yasan ya naji ina sonki.
Wasu suna cewa bamu da ce ba Ni kuma ina cewa ƙarya ne inaji a jiki na Wata Rana zaki zamo tawa Insha Allah.
Barka da Sallah
KO DA A CE MUN TSUFA.
Shi so na gaskiya ba ya taɓa canjawa daga yadda ya kafu a zuciya tun asali, sai dai a samu masoyan sun canja daga yadda suke tun fari.
Ko da a ce mun tsufa, idaniyata ba za ta daina ganinki a matsayin wannan kyakkyawar macen ba, zinariya mai kyawun sura.
Barka Da Sallah
Download Sababbin Kalaman Soyayya Na Barka da Sallah Masu Ratsa Zukatan Masoya Na Zamani Audio/Video
KI DAURE KI AMSA KIRA NA.
Sahiba ta Halima Na shiga damuwa a lokacin da kika nesanta da ni, ki taimaka ki dawo gare ni tun kafin zuciyata ta kara afkawa cikin hali na damuwa.
Yau ranar farin ciki ce a gare ni da dukkan sauran musulman duniya gimbiyata a saboda haka nake kara jaddada miki cewa, ina kaunar ki.
BARKA DA SALLAH.
LAMBUN FUREN SOYAYYA.
Zan kasance cikin baki furen soyayya a dukkan lokacin da muka haɗu, matuƙar na samu tukuicin murmushinki a kan haka, to fa tilas na gina mana gida cikin da’irar lambu mai cike da tarin furanni masu kyawun launi da daɗin ƙamshi.
Ina Fatan Kin Yi Salla Lafiya?
FARIN CIKI DA DAMUWA.
Anya abu ne da zai iya faruwa, bayyanar farin ciki da kuma damuwa a cikin zuciya guda a kuma lokaci É—aya?
To ni dai a halin yanzu na kasance cikin irin wannan yanayi.
Ina farin ciki domin kasantuwar wannan lokaci na bikin sallah ƙarama.
Ina kuma cikin damuwa ta dalilin rashin kasantuwar mu tare a dai-dai wannan lokaci na farin ciki.
Ina Son Ki ina kuma Fatan Kun Yi Salla Lafiya?
Barka da Sallah
ARZIKINA NAKI NE.
Shin Masoyi ya ta Halimatut Sadiya ko kin san Ina da burin mallakar tarin dukiya duk domin na yi amfani da ita wajen hidimta miki?
Da ganin na inganta rayuwarki, ya kasance mun rayu tare cikin jin daÉ—i da walwalar rayuwa.
Barka Da Sallah
MAI SA’AR RAYUWA.
Wannan rana ce ta musamman kamar yadda kike ta musamman a wurina.
A saboda haka nake son bayyana miki cewa, da akwai wani sirri da yake tare da ke, wanda shi ke sa wa na manta da dukkan wata damuwa na ji ni a matsayin mai sa’ar rayuwa, a dukkan lokacin da muke tare.
Tabbas kina da baiwa.
Nagode Allah da samun ki a cikin rayuwata, domin kuwa kin haskaka duniyata.
Barka Da Sallah.
ZAN ZAMO MIKI GARKUWA.
Alkawari ne na É—auka, ba zan taba barin damuwa ta wanzu a cikin zuciyar ki ba matukar muna a tare da juna, ina fatan nan da wani É—an lokaci ki tabbatar da hakan bayan kin zamo mata a gare ni, ke kadai zuciyata ta amincewa.
Halimatut Sadiya ki huta lafiya.
Ki kula min da kanki.
Ina son ki.
BARKA DA SALLAH.
FATAN ZAN SAMU ABUN DA NAKE NEMA?
A koda yaushe ina fatan nasara ta kasance a tare da ke, na kasance mai yin fatan kasancewar farin ciki a cikin zuciyar ki a safiya ko rana, amma shin zaki iya tinawa da wani abu wanda zuciyata ke muradin samu daga gare ki?
Ba komai bane face ki mallaka min zuciyar ki ta hanyar sanya ni a cikinta ni kadai ba tare da kin hada ni da kowa ba.
Ina son ki.
Kalaman love
BARKA DA SALLAH.
TAURARUWATA.
Na kan ga wani haske ya gifta a dukkan lokacin da na rintse idanuna.
Haske ne irin na tauraruwar da haskenta ke haske maraya da karkara.
Wannan tauraruwa ba kowa bace face KE!
(ina nufin Masoyiya ta Halimatut Sadiya).
Ina son ki, ina kuma cike da burin son kasancewa a raye a tare da ke har abada.
Barka Da Sallah
RANAR GAMO.
So wani abu ne da……..hmm ko don ba sai na bayyana miki hakan ta hanyar amfani da harufan rubutu ba, da sannu za ki fahimci hakan a dukkan lokacin da idanuwan mu suka yi gamo da juna.
Ina Son Ki kuma Ina ƙaunar ki.
Ki sha shagulgulan sallah lafiya.
Barka Da Sallah
Kalaman Soyayya
NA MATA…….
Download Sababbin Kalaman Soyayya Na Barka da Sallah Masu Ratsa Zukatan Masoya Na Zamani Audio/Video
INA SON KA!
M. Kabir Son ka na haskawa a cikin zuciyata tamkar yadda tauraro ke haske a bisa sararin samaniya.
Ina son ka fiye da yadda kalmomi za su kwatanta hakan a rubuce.
Fatan ka yi salla lafiya?
DAMA A CE HAKAN YA KASANCE A ZAHIRI.
A kullum na kan yi mafarkin ga mu a tare cikin ɗaki tare da ‘ya’yan mu, shin ko hakan yana nufin za mu mallaki juna kenan?
Tabbas idan hakan ya kasance bani da wani sauran buri a rayuwata face na yi fatan kasancewa a tare da kai a gidan aljanna.
Ina son ka M. Kabir , ka kula min da kanka karda ka bari kowacce kazamar yarinya ta raɓe ka.
Ni ce taka Halimatut Sadiya.
KAI NE A CIKIN BACCINA.
Tun bayan haÉ—uwata da kai na manta da wani abu mai suna damuwa.
Shin wai tayaya ma zan kasance cikin damuwa bayan kai ne a cikin furuci na, kai nake gani a cikin baccina, da kai nake kwana a cikin zuciyata da kai nake tashi.
Ina son ka masoyina.
Barka Da Sallah
BUGUN ZUCIYATA.
M. Kabir Muhammad Kai ne sirrin rayuwata, masoyina na gaskiya, kai ne bugun zuciyata, da kai zan ɓata lokaci mafi muhimmanci a rayuwata.
Ina son ka, so na gaskiya.
Barka Da Sallah.
ZAN WADATA KA DA JIN DAÆŠI.
Ka kusanta da ni, zan wadatar da murmushi a saman fuskarka, zan yi ƙoƙarin wadata ka da jin daɗi daga cikin nau’ikan ababen jin daɗin rayuwar duniya.
Ina sonka.
Barka Da Sallah
TSANTSAR SOYAYYA.
A halin yanzu kawai kana ganin kaso ne mafi ƙanƙanta daga cikin irin son da nake yi maka, amma lokaci na nan zuwa da zan nuna maka tsantsar soyayya mara misaltuwa, bayan mun yi aure.
Ba zan taɓa mantawa da kai ba dai-dai da ƙiftawar ido, saboda INA SON KA!
Barka Da Sallah
KAI NE MURADINA.
Kamar yadda furanni ke buƙatar ruwa domin su tsira, mutum ke buƙatar abinci domin ya rayu, dare ke buƙatar duhu domin bayyanar da kansa, kamar haka ne nake son kasancewa tare da kai domin na yi rayuwar farin ciki.
Kai Ne Muradina.
Ina Fatan ka yi Salla Lafiya?
Barka Da Sallah
Download Sababbin Kalaman Soyayya Na Barka da Sallah Masu Ratsa Zukatan Masoya Na Zamani Audio/Video
NA MAGIDANTA MA’AURATA MAZA DA MATA.
FARKON GANIN KI.
Abar ƙaunata Halimatut Sadiya, A farkon fara ganinki kin ɗauki hankalina ta yadda na kwana ina tinani da mafarke-mafarke a kanki.
Bayan na isa gare ki, sai rayuwata ta canja izuwa ta musamman mai cike da farin ciki.
Bayan na mallake ki, kin zama mata ta na zamo miji a gare ki, sai ya kasance bana son nesanta da ke dai-dai da kowace motsawa ta agogo.
Ina son ki mata ta, burina mu mutu tare, mu tashi mu rayu tare a Aljanna.
Barka Da Sallah
NA YI BACCI A GEFENKI.
Ni abun da na É—auka so shi ne, yadda nake kwana shimfiÉ—e a bisa kafaÉ—unki na yi bacci kwance a gefenki, na rintse idanuwana na kuma ganki cikin baccina.
Hmm! Kar da ki damu da wannan azancin nawa mata ta.
Yau rana ce ta farin-ciki da nake ƙoƙarin ƙara bayyana miki adadin yadda nake son ki.
Barka Da Sallah
NUTSUWATA.
A dukkan lokacin da duhu ya mamaye idanuwana, ya kore ganina, kallonki a kusa da ni, ko jin sautin muryarki, shi ne abun da ke dawo min da dukkan abun da na rasa na daga nutsuwata.
Ina son ki mata ta fiye da yadda baki ko wani sashi na jiki zai iya bayyana hakan.
Ina Mai Yi Miki Barka Da Sallah
IDAN KA NESANTA DA NI.
M. Kabir Muhammad Mijina uban ‘ya’yana.
Da yawan mutane na sanar da ni cewa na bika sau da ƙafa, suna furta min na yi maka biyayya domin na samu Aljannata, amma me ya sanya ba sa tinatar da ni kan cewa rayuwar farin-ciki da walwala zata yi min wuyar samu matuƙar na rasa ka a rayuwata?
Na gane hakan ne ta yadda idan ka nesanta da ni nake shiga cikin damuwa har sai zuwa lokacin da ka dawo gare ni na gan ka, sai na samu farin ciki.
A yau cikin wannan lokaci na bikin sallah nake Æ™ara sanar da kai cewa, Ina Son Ka!! Maigidana uban ‘yva’ya Na.
Barka Da Sallah
Sunayen soyayya masu dadi
SO NA GASKIYA.
Abun da nake son samu a rayuwata shi ne SO.
So na gaskiya.
Samun so na gaskiya daga wurin kyakkyawar mace zinariya wato ke.
Ina matuƙar so da ƙaunarki.
Ki Huta Lafiya.
Barka Da Sallah.
Download Sababbin Kalaman Soyayya Na Barka da Sallah Masu Ratsa Zukatan Masoya Na Zamani Audio/Video
MATSAYINKA A WAJENA.
A yau a cikin wannan lokaci na farin ciki da walwala ga Musulman duniya, nake son bayyana maka adadin yadda nake son ka ta hanyar yin amfani da kalmomi na musamman kamar……
Hmm ko don dukkan abun da zan furta maka na san ka riga ka sani.
Kalma ta yi kaÉ—an ta bayyana cikakken matsayinka a wajena.
Ina son ka mijina tamkar yadda kake so na.
Ina kuma yi maka, Barka Da Sallah
KIRA GA MASOYA A WATAN RAMADANA.
Yi wa masoyiyar ka kyauta da kayan shan-ruwa hakan zai ƙara janyo maka martaba da ƙarin girmamawa daga wajen ta da kuma ‘yan uwanta.
Tabbas, wannan al’ada ce da ta shahara wajen ƙara dan ƙon soyayya a tsakanin saurayi da budurwa a ƙasar Hausa.
Wannan ita ake kira da Toshin barka da shan ruwa.
Ke ma kuma za ki iya bawa saurayin naki kayan shan ruwa, domin samun lada da ƙaruwar soyayya a tsakani ta hanyar faranta ransa.
Kar da ku manta ana fara aikawa da kayan shan ruwan ne tun goma ga azumi.
Ana kuma bada abubuwa ne nau’in su kayan marmari ko abubuwan sa wa a baka.
Misali: Ayaba da gwanda da lemo da abarba da madara da bambita da sauransu.
Allah ya bar soyayya har ya zuwa bayan aure Amin.
Kalaman Soyayya
ME NE NE SO DA KAUNA.?
So da kauna, wani shauki ko hali ne wanda ke kama da juna wurin tantancesa a ilimance, haka kuma a aikace .
Hmm nasan wasu zasuyi mamaki akan cewar me ya hada addini da soyayya.
TirÆ™ashi…
To ka sani Madarar da zumar ilimin soyayya tatacce daga addinin musulinci, yake.
Haka kuma duk wanda yabi tsarin soyayya a muslumci, ba shakka zai yi soyayya wacce take tatatta, kuma amintatta.
Download Sababbin Kalaman Soyayya Na Barka da Sallah Masu Ratsa Zukatan Masoya Na Zamani Audio/Video
Wacce babu yaudara ko ha’incin juna tsakanin masoya.
DUBA WADANNAN:
Download Sababbin Kalaman Soyayya Na Barka da Sallah Masu Ratsa Zukatan Masoya Na Zamani Audio/Video
KARANTA ZAFAFAN SAKONNIN SOYAYYA GUDA 32 MASU RATSA ZUKATAN MASOYA MAZA DA MATA NA ZAMANI
KARANTA ALAMOMI 10 DAZAKA FAHIMCI MACE TANA SON KA
Kalli Shagalin Bikin Yaro dan Shekara 17 da Yarinya ‘Yar Shekara 14…Latest Video
KARANTA ME NE NE MA’ANAR KALMAR KAUNA?
Za Ka/Ki iya amfani da waÉ—annan Kalaman Soyayyar ga Masoyiyar Ka haka Ke ma zaki iya amfani da waÉ—annan Kalaman Soyayyar ga Masoyin Ki, amma Dan Allah Kada kayi amfani da shi domin Yaudarar wata Ruhi , Ka tuna da wanda yake kallon ka ako ina kake (ALLAH SWT).
ALLAH YASA MU DA CE AMIN.
Kada Ku Manta dayin Subscribe na Channel din mu a Youtube MURYAR HAUSA24 TV ko kuma ku Biyo mu a shafin mu na Yanar Gizo
Zaku iya samun mu a shafin mu na yanar gizo a
Domin samun wasu , Mungode.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.
Ku ci gaba da kasancewa da mu a a duk inda ku kasance a faÉ—in Duniya.
MACE MAI HANKALI ITACE WADDA BATA SAUYA HALITTAR DA ALLAH YAYI MATA
Meyasa dawayan yan mata ke bleaching?
Meyasa suke qarin gashi ?
Kodai basu da lqbarin cewa Allah ya tsinewa duk masuyin sa ne ?
Wlh indai mace mai tsafta CE muninta sau dayawa black beauty mata sunada Kyau na kece raini
Amma basa gane hakan gani suke kamar fari shine kawai Kyau
Allah Ka shirya mana zuria Ameeeen
SOYAYYA SOYAYYACE
Fasihai da masana soyayya sunyi fashin baki akan cewa shin akwai wata soyayyar gaskiya data karya?
.
Inda suka tabbata da cewa soyayya soyayyace, Bbu Wata soyayya ta Gaskiya dana karya, ya danganci da yadda kakeji a ranka da kuma yadda ka dauka a zuciyarka
.
Wani Lokacin zaka fada soyayyar tare da niyyar cimma wata manufa taka ta yaudara ko karya, amma a gaba bayan ka samu soyayyar sai Kaji cewa da matsala idan ka rabu da wannan soyayya.
.
Hakama wani lokaci zaka fada soyayya da tsakakkiyar zuciya, daga bisani ka tsinci kanka Cikin soyayyata yaudara da karya
.
Zaka iya samun masoyi nason masoyiyarsa da gaske, amma a gaba yaji Kwata kwata baya ra ayinta.
.
Haka zaka riski masoyi baya sonta amma daga karshe yaji ya fara son abunda bayaso a baya.
.
A wannan Bayanin nawa zai gamsar daku cewa Bbu wanu soyayya ta Gaskiya dana karya, duk soyayya soyayyace
MARUBUCI
Cikin Mafarkina Kullum Kike Zuwa Min, Anan Nasanki. Anan Nakejin Muryanki.
Duk Inda Kike Nasan Kina Jina Arai…
Asonki Ba Abinda Zai Gagaran..
Kin Zama Abin Tunanin Garan..
Safiya Da Rana Harma Daran..
Nimanki Nake Ban Ganoki Ba
Yauda Gobe Jibi Ban Fidda Ran…
Zana Ganki Duk Dadewa Daran…
Zana Bada Lokacina Wajan Nemanki Kuma Bazanga Wahalarshi Ba
DALILAN DA ZASU SA SO YA SAUYA DAGA NA KARYA ZUWA NA GASKIYA….
Ita zuciya daka ganta abace mai matukar rauni, kankanin abu zai iya sauya mata ra ayi musamman abin tausayi, da yawa samari sun auri matar da badan Allah sukaje wajenta ba, wasu sunje ne kawai domin yaudara ma ana suyi soyayya na lokaci, sakamakon kulawar da zuciyarsu ke sauya za a iya samun sauyin ra ayi, sai yaji ya natsu data zama matarsa, kaga anan soyayyar karya ta koma na gaskiya.
.
akwai wanda kuma zaice bari naje wajan wancan muyi soyayya koda na 1week ne, kaga a gaskiyar zance ba sona gaskiya ya kaishi ba, ana haka sai tace NASIR ba damu kodan me kake sona ba, nidai na sani dan Allah nakesonka, kuma zan cigaba da sonka, NASIR nayi soyayya kala kala kuma duk an yaudare gashi ban dandara ba na sake baka amana, na baka amanatane sbd ina da yakinin kai dan halak ne, ba irin sauran bane sannan zaka rikeni amana. .
.
wadannan kalmomin saisu raunar da zuciyar naji yaji cewa shifa dan Allah yake sonta yanzu kuma da gaske.
dalilan suna da yawa, da fatan kun gamsu
TAYA ZAKA HUKUNTA MATARKA
.
Duka ko zagi baya daga cikin hanyoyin da zasu bayyanawa mace kuskurenta yayin da tayiwa mijinta laifi, akwai hanyoyi masu tarin yawa wanda zaisa mace ta gane tayi maka laifi kuma da kanta zata nemi tuba awajanka
.
hanya mafi sauki shine janye tallafin kulawarka gareta, ba ina nufin ka daina ciyar da ita, shayar da ita ko tufatar da ita ba, kulawar danake nufi shine ka daina mata magana, hakama ko tayi maka kada ka kulata.
.
ku kwana tare ku tashi tare, kuci kusha duk tare amma ba magana tsakaninku. idan ta kawo maka abinci kaci, idan ta tambayeka kudin wani abu, ka daure ka bata. amma kada kace mata gashi, kawai ka ciro ka mika mata
.
ina mai tabbatar maka da kanta tace wane kayi hakuri bazan sake ba. anan ne saika kara mata haske akan kuskuren ko laifin da tayi maka. dan Allah maza mu daina duka ko zagin matarmu. domin su din masu rauni ne
Marubuci
Mubarak El Sharawy
Agajahub publishers