Kalaman soyayya masu ratsa Zuciya

 Kalaman soyayya masu ratsa Zuciya

Na miji jigon Rayuwa!
Burinki ki Auri namiji
Kinyi wanka domin namiji
Kiyi bleahing domin namiji
Kin chanza tafiya don kinga namiji
Kinje wajen malam domin namiji
Kinje wajan boka domin namiji
Kin Rame domin namiji
Kin kasa bacci domin na miji
Kinyi ado duk saboda namiji
Kin Haukace akan namiji 
Ohhh Allah nagode da kayoni namiji.
Asalma ya kk ne yan uwa DA abokan arziki
Nine naku babagana ina muku fatan alkairi
🙏🙏🙏🙏🙏
🕺🕺💞💞💞
💗banida tamkarki aduk fadin duniya👸🏻💗
❤bana tunanin samun kamkarki a duk duniya👸🏻❤
💖bana tunanin Zan iya rayuwa batare dake ba👩🏻‍🔬💖
💓bana jin dar injina agabana💓
💙balailai bane nasamu irin kenkiba a Mai ken fuska👩🏻‍🔬💙
💚babu alamun digon karya a kainar ki😍💚
💛bana tunani komai saike Mai sona👨‍👧💛
💞bazan iya mantawa dake ba kema kin San DA haka👩🏻‍🔬💞
💕bazana iya kwatanta irin kaunar dane ke miki ba👸🏻💞
❣bazaka taba sanin menene farin ciki KO sai lokacin da kake soyayya❣
💔baka taba sanin menene bakin ciki sai lokacin kake soyayya💔
Dani dake mutawace 💁🏻‍♂💞zata raba
Dani dake baxamu taba rabuwa ba ninakine
Dani dake so DA kauna ce tahada mu
Darajar soyayya fa ba kwanance
Zaiyi zama kamar da wuya kuma abin da ba zai taba yiwuwa ba na rayu ba tare dake na kece komai dina❤❤❤❤❤ dafatankowa Tara’s Lafiya 🙏🏻🙏🏻bbgn
Nagode masoya ina muku fatan kairi🙏🙏🙏🙏🙏🙏
*Aslm yan uwa barka da safiya dafatan kowa yatashi lafiya by naku✍🏻* Babagana Fkd✍✍🏻
💖💛💞 ANNURIN ZUCIYA 💚💙💝
Haske kan bayyana kansa a dausayin zuciya a yayin da duhu ke gaggawar ficewa daga gare ta 💛💖💚 ba tare da 6ata lokaci ba… Kafin zuciya ta kafa tutar samun nasarar cafke ragamar son wanda take so, ❤💐💔 za ka same ta ne tsundum cikin duhu mai tsanani sakamakon rashin samun mai yayyafa mata feshin sinadarin so a gonar ruhi 💘💓💕💞 ruhin dan-adam yana kasancewa ne cikin wani irin yanayi na kwadayin samun mai kula da shi a kowanne lokaci, 💙💗💖 wannan dalilin ne yasa zuciya ke tsananin son duk mai kyautata mata da kuma qin duk mai takura mata 💐💖💚 kasancewar zuciya ita ce tubalin ruhi sannan kuma na’urar dake kimtsa soyayyar ruhi 💛💝💜 sannan kuma ma’adanan sirri tana kasancewa ne a cikin wani irin yanayi mai hasken gaske da zarar ruhi ya sami abin da yake muradi 💖💛💚 tsananin hasken zuciya yana tasiri matuqa domin kuwa har fuska tana iya bayyanawa da zarar kaga wanda ke cikin shauqin so nan take zaka iya ganewa,,, 💜💕💞 
💖💚 DUBAN MASOYA 💛💝
A lokacin da masoya biyu suka kasance tare akwai wani irin satar kallo da masoya ke aiwatarwa a tsakanin su, 💚💙💛 haqiqa kallo ne mai girgiza zuciya har sai zuciya ta kakka6ar da duk wata damuwar da ta maqale a jikin ta, 💞💚💕 haqiqa kallon yakan sanyaya zuciya matuqar sanyayawa musamman idan an cakuda kallon da kalaman so masu gigita wanda aka yi domin sa,,, 💖💞💐 a lokacin ne masoya za su ji tamkar su kadai ne a duniya saboda tsananin farin ciki da ya dabaibaye zuciyar su gami da tsananin haske tamkar farin zinare wanda aka ajiye shi a hasken farin wata,,, 💜🌷💐💖 hasken zuciyar masoya a irin wannan yanayi wa ne hasken walqiya,,, 💛💚💖 domin ita walqiya haskaka wa daya take yi ta 6ace 💝💙 amma zuciyar masoya kuwa hasken zai kasance zaunanne a ruhi tsawon zamani 💛💚❤ mhn! Soyayya hasken rayuwa, akwai abin da yafi soyayya dadi kuwa❓❓❓❔❔💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖?💜❣
Aslm Masoyiyata Da Yan Uwana
Azuciyata babu kamarki. Kin zamo zinariya a jerrin ‘yan mata. Tauraruwarki ta haska dukkan taurarin mata. Kin fi dukkan mata iya ado da iya tafiya. Ina maraba da ke a cikin ra yuwata. ina maraba da kasancewarki mata a gareni. Ina lale marhabun da kusantowarki gareni. Ina tayaki murna bisa gagarumar nasarar da kika samu wajen ciki zaben zama sarauniyar da kika samu wajen cin zaben zama sarauniyar da za ta gudanar da mulki a cikin kasar zuciyata har abadan -abada Allah ya baki ikon tafiyar da mulkin cikin farinciki da kwanciyar hankali. Allah Ya dawamar dake akan wannan mulki. Wasllam A huta lafiya 
Na Vi_Bbga
Barka Sarakuna So Da Kauna
Yana da matukar mahimmanci masoya su iya furta kalamai masu dadi ba lallai iya kalmomin da aka saba furtawa ba ko kuma aka saba jinsu kamar: ina Sonki, ina kaunarki – a’a, iya magana ta yadda dadin hirarki ko hirarka kadai ya isa ka sace zuciyarta ko kuma ki sace zuciyarsa. Kamar 
Kalamai masu dauke hankalin masoyi ko masoyiya ta yadda zai tattara hankalinsa gareki ko kuma ta tattara hankalinta gareka. Wasu sukan rasa abin cewa yayin da suke kiran masoyansu, wasu ma sukan fara da hirar kwallo ko ta biki, wanda a fannin soyayya masoya sun fi son zantuka masu dadi da hira me dadi irin ta masoya ba hirar gari ko kuma ta fim ba. Bayyana mata yadda soyayyarta take gareka, yaba kyawun halittarta ta yadda za ta ji tamkar babu wata wadda ka taba gani ‘ya mace face ita. Ban ce a yi karya ba, amma dai a yi kalaman da za su kwantar da zuciya ta yadda ko an tuno su yayin da ake cikin bacin rai za a ji sanyin rai. Writen By Babaganafkd077@gmail.Com Nawawo
 ❣❣❣
*So so so*
Farin cikina kece👉🏻👰🏻
Walwalal zuciyata
Banida kamarki💖👩🏻
Kekadai nakeso
Kece mai yaye min damuwa a cikun ruhina🙇🏻
Idan na kalle ki👀 sainaji na kara son ki💟
Kice sirrin zuciyata 💞
*Ke ce mai wanke min bakin cikina*💃🏻
Ke ce madubin ruhina👰🏻
*Ke CE wacce ba zan daina sonki ba*💖
Ke CE mafar kin mallakata🌷
*Ke CE zoben hannuna mai kyalli*❣
Ke CE tauraruwar mata sha kallo 👸🏻
*Ke CE autar mata* 🙎🏻🙎🏻
Ke CE mai sanyaya zuciyata da farin ciki 😍😍😍
*Ke kadai nake muradin Ki amshi tayin soyayyata* 😘😘
Ke CE rayuwata💁🏻‍💞♂👰🏻
 
*Naku by #babagana* 😀✍🏻✍🏻
So yana da karfi azuciya💪🏻 kuma yana da tasiri a cikinta💑 bazan *rabu dakeba kokin gane dake nake ko badakiba* 👈🏻 INA kaunarki❣💞💖💖💖💖💖💖💖
*Har abada ina tare da ke masoyiyata*
💃🏼🌹🕺
*Nagane wasu basa yadda dani innace musu nifa banida masoyiya* ❣❣❣mu samman friend s dina 👬👭👬👭👫ayaudai na* lalumo kadan daga bayanina =]y =]y domin isowa shafinmu kui likin 
Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top