Kalaman Soyayya Masu Ratsa Zuciyar Masoya

 SABON SALON SOYAYYA

Amincin Allah ya tabbata a gare ki ya ke wacce ta fi tauraro da duk wani haske. Haske a idanuwa na, Ina fatan dai ba fushi kike da ni ba. Zan iya manta komai amma ka sani ba zan iya mantaka ba haka kuma zan iya jure rashin komai amma ba zan iya jure rashinka ba, hakika daga jiya zuwa yau ina cikin kunci mara misaltuwa, bakin ciki y ziyarci zuciya ta wanda har kawo i-yanzu ba na jin zan iya kula wani cikin walwala

Sonki tamkar wani fure ne da idanuwa ke kawatuwa da kallonsa, hanci yaji kamshi, ruhi kuma ya samu nitsuwa

*★(((Assalamu alaikum Yan uwa da abokai da kuma masoya baki daya Ina wa kowa da kowa fatan alkhairi tareda fatan kowa Yana cikin koshin lapiya to allah yasa haka)))*

“`naku har akullum prince Muhammad 💫★“`

      💞💞💞💞💞

Asha kata da wannan kuma nazo kan aiki gadan gadan

   💞💞💞💞💞💞

Akwai wasu halayyar da mace idan kana mata to ba za ta taba mantawa da kai ba. duk namijin mai wadannan halayya zai yi wuya mace ta manta da shi koda kuwa sun rabu. Wadannan halayya dai su ne kamar haka:

• Namiji wanda ya san kimar mace da kuma darajar ta.

• Namiji da yake yabon mace da ririta ta da daukar ta da mahimmanci.

• Namiji mai rikon amana wanda baya juya wa matarsa baya, komai tsawon shekarun da suka dauka da ko wacce larura ta gamu da ita.

• Namiji da yake bawa mace cikakken lokaci, domin sauraron ta da jin ra’ayin ta.

• Namiji mai kyauta.

• Namijin da yake bawa mace hakuri kuma ya lallashe ta idan ya bata mata rai ko kuma lokacin da ta shiga wata damuwa.

• Namiji da ya tsaratar da mace daga wani hadari da ta fuskanta a rayuwa.

• Namijin da mace tasan zai iya mutuwa saboda ita.

• Namiji mai fara’a da murmushi da sakin fuska da kuma tafiye-tafiye da mace.

• Namiji mai tsafta da kwalliya da lafiyar jiki musamman wajen biyan bukatar iyali.

Masha Allah  fatan kowa ya Nisha dantu sako daga _prince_muhammmad

   ɪᴅᴀɴ ʀᴀʏᴜᴡᴀ ʙᴀᴢᴀᴛᴀ ʏᴜᴡᴜ ʙᴀ ᴛᴀʀᴇ ᴅᴀ ɪsᴋᴀ ʙᴀ, ʜᴀᴋᴀ ɴɪᴍᴀ ʙᴀᴢᴀɴ ɪʏᴀ ʀᴀʏᴜᴡᴀ ʙᴀ ᴛᴀʀᴇ ᴅᴀ ᴋᴇʙᴀ ᴋᴇᴄᴇ ʀᴀʏᴜᴡᴀᴛᴀ ʏᴀ ɢɪᴍʙɪʏᴀ ᴛᴀMuhammad🌹baba❣GN🌷FkD: So tamkar inuwace dake tare da zuciya ako yaushe kuma so yana saita hankali ya wanzar da natsuwa da kwanciyar hankali ga masoya

Muhammad🌹baba❣GN🌷FkD: So abune mai dadi dake sanya farin ciki ga masoya ya kuma cire masu damuwa alokacin da suke cikin qunci

Muhammad🌹baba❣GN??FkD: #SO# abune mai dafi da radadi da zafinsa yafi dafin maciji ko kuma dafin kunama amma data ciki yanada sanyi da yafi sanyin damuna da sanyin qanqaran ruwan sama domin yana tafiya ne da launi guda biyu fari da ba*★(((Assalamu alaikum Yan uwa da abokai da kuma masoya baki daya Ina wa kowa da kowa fatan alkhairi tareda fatan kowa Yana cikin koshin lapiya to allah yasa haka)))*

“`naku har akullum prince Muhammad 💫★“`

      💞💞💞💞💞

Asha kata da wannan kuma nazo kan aiki gadan gadan

   💞💞💞💞💞💞

Akwai wasu halayyar da mace idan kana mata to ba za ta taba mantawa da kai ba. duk namijin mai wadannan halayya zai yi wuya mace ta manta da shi koda kuwa sun rabu. Wadannan halayya dai su ne kamar haka:

• Namiji wanda ya san kimar mace da kuma darajar ta.

• Namiji da yake yabon mace da ririta ta da daukar ta da mahimmanci.

• Namiji mai rikon amana wanda baya juya wa matarsa baya, komai tsawon shekarun da suka dauka da ko wacce larura ta gamu da ita.

• Namiji da yake bawa mace cikakken lokaci, domin sauraron ta da jin ra’ayin ta.

• Namiji mai kyauta.

• Namijin da yake bawa mace hakuri kuma ya lallashe ta idan ya bata mata rai ko kuma lokacin da ta shiga wata damuwa.

• Namiji da ya tsaratar da mace daga wani hadari da ta fuskanta a rayuwa.

• Namijin da mace tasan zai iya mutuwa saboda ita.

• Namiji mai fara’a da murmushi da sakin fuska da kuma tafiye-tafiye da mace.

• Namiji mai tsafta da kwalliya da lafiyar jiki musamman wajen biyan bukatar iyali.

Masha Allah 👌👌👌 fatan kowa ya Nisha dantu sako daga _prince_muhammmad_

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top