Kalaman soyayya

 Kalaman soyayya

Aslm Masoyiyata Da Yan Uwana
Azuciyata babu kamarki. Kin zamo zinariya a jerrin ‘yan mata. Tauraruwarki ta haska dukkan taurarin mata. Kin fi dukkan mata iya ado da iya tafiya. Ina maraba da ke a cikin ra yuwata. ina maraba da kasancewarki mata a gareni. Ina lale marhabun da kusantowarki gareni. Ina tayaki murna bisa gagarumar nasarar da kika samu wajen ciki zaben zama sarauniyar da kika samu wajen cin zaben zama sarauniyar da za ta gudanar da mulki a cikin kasar zuciyata har abadan -abada Allah ya baki ikon tafiyar da mulkin cikin farinciki da kwanciyar hankali. Allah Ya dawamar dake akan wannan mulki. Wasllam A huta lafiya 
Na Vi_Bbga.

Shawara Ga Samari ‘Yan Soyayya

1. Yi ammafani da kalaman soyayya masu
dadi da inganci a lokacin da kake
gwagwarmayar samun amincewar zuciyar
dukkan wata yarinya da ka gani kana son
mallakarta.
2. Kasance mai lissafawa tare da tauna
dukkan wata magana kafin ka furta ta ga
masoyiyarka bayan ta nuna maka
amincewarta a soyayyarka.
3. Karda ka kasance mai takura wa tare da
matsantawa a kan dole sai ta yi wani
abu da ta nuna maka bata son yi a zahiri
ko ta nuna maka alamun hakan, domin
kuwa hakan zai sanya ta fara gajiya tare
da kosawa da kai.
4. A dukkan lokacin da kake son ta yi
maka wani abu to ka gabatar mata da
bukatar ka cikin siyasa da zolaya amma
idan ka nuna mata dole to kuwa ba zaka
samu yadda kake so ba idan ka samu
an yi ma kenan.
5. Kasance mai yin dukkan wani abu da ka
san zai faranta mata ka kuma guji yin
dukkan wani abu da ka san zai kuntata
mata. Yi mata kyauta a lokacin da bata
zaton samun hakan daga wajen ka, yin
hakan zai sanya ka burgeta zai kuma
kara sanya soyayyar ka a cikin zuciyar ta.
6. Karda ka cika yi mata kyautar kudi ko
bata wasu abubuwa barkatai domin kuwa
yawan yin hakan zai sanya ka kasa
banbance cewa soyayyar gaskiya take yi
maka ko kuma kudin ka take so.
7. Mace ba ta son takura, ba ta son kafiya,
da maimaita mata abu daya, kuma ta
son ka cika kushe wani ko wata a
gabanta. Haka zalika ba ta son a duk
lokacin da kuke tare ka rika nuna kulawa
ko fifiko ko nuna wata ta fita kyau ko
wani abu makamancin haka. Mata suna
son ka rika yabon kyawunsu.
8. Sannan ka kasance mai bayyana mata
cewa ita kyakkyawa ce a duk lokacin da
kuka yi waya ko kuma kuke tare, ka rika
bayyana mata cewa muryarta na da dadi
sosai, kana samun nutsuwa a duk
lokacin da ka ji sautin muryarta, ka nuna
mata cewa ta iya kwalliya kuma tana da
tsafta.
9. A duk lokacin da kuka hadu a hira a
waya ko a zahiri ko sako ka tura mata to
lallai ka bayyana mata kana sonta kafin
ku rabu.
A yaune majalisar dinkin SO
da KAUNAH ta
bada sanarwar cewa xata
rufe dukkanin
ASIBITOCIN KALAMAI dake
kula da masu
fama da ciwon LOVE
matukar basu kara
samar da ingantattun
kalamai ba. *Bayan haka
shugaban kungiyar
WOMEN
LOVERS ASSOCIATION
(WOLSA) ta jajantawa
wadanda fitinar gobarar
YAUDARAH ta cinye
kogon xuciyarsu,
sai dai ‘yan LOVERS
SERVICE sun sami nasarar
ceto hudu daga
ciki. *Baya ga haka An samu
rahoton cewa
farashin
SO da KAUNAH ya karu da
kashi 47% cikin
100%
sai kuma CIN AMANA ya
sauka da kashi 70%
cikin 100%. *Sannan Sabon
shugaban kasar
NIGERIA
GEN. MUH‘D BUHARI yace
xa‘a bawa
kowacce budurwa CARD
READER ahannunta
domin tantance mayaudaran
samari.
Shugaban
kasar ya kara da cewar babu
kishiya
ga duk budurwar da tayi aure
domin shima cin
hancine. To jama‘a karshen
takai tattun labaran
ke
IDAN BABU KE RAYUWA ZATA YI MIN K`UNCI.
A dukkan lokacin da na rasa ki, zan rayu ne cikin ‘kunci da damuwa, hakan ya sanya a kullum nake cewa, idan babu ke ba zan iya rayuwa ba, karda ki gwada ni a kan haka dan Allah, domin kuwa yin hakan ka iya targwatsa farin-cikina. Ina Son Ki.
KINA DA KWARJINI.
A dukkan lokacin da na hango ki sai nake jin fargaba da tsoron tinkarar ki, saboda kwarjininki, hakan ke sanya wa na gaza furta miki cewa Ina Son Ki, duk da dai har yanzu na gaza bayyana miki fuskata, amma ina son fara ganin sa’kon amincewarki ga tayin soyayyar tawa kafin faruwar hakan. Na san kin sha ganin sa’konnina, zan kuma ci-gaba da baki kulawa, domin samun farin-cikinki. Ki huta lafiya. Ina Son Ki. 
Rayuwar ‘Yan Matan Zamanin Nan Tana Bani
Tausayi.
•••••••••••••••••••••••
1. Idan Kasami ‘Yar Shekara 17-20 Kanayi
Mata Maganar Aure Sai Kaji Tana Cewa: ”Ni
Karatu Zanyi Ka Qyaleni,
!
2. ‘Yar Shekara 20-25 Ta Fara Gane Gaskiya
Auren Take So Amman Tana Da Zabi Sai Mai
Kudi,
!
3. Daga 25-32, Nan Fa Lamari Ya Baci Sai
Neman Miji Ko Wane Iri Ne Nan Zakaga Ta
Lazimci Azumin Litinin Da Alhamis, Qiyamul
Laili, Yawan Bada Sadaka A Masallaci Da
Wuraren Wa’axi,
!
Malam A Sakani Cikin Addu’a, Da Sauraron
Wa’axi Na Zamantakewar Aure, Bukatarta Daya
Ne Shine Allah Ya Bata Mijin Aure Koda Talaka
Ne.
!
Mata Da Zaku Gane Kucire Son Duniya, Duk
Yawanku Dinnan Wallahi Da Tuni Kun Samu
Mazajen Aure.
!
Wannan Nasiha Ce Ba Cin Mutunci Bane,
Ya Allah Kasa Mudace Duniya Da Lahira Amin. 
Sallama
A
Gareki ya hasken ruhina nayi sallama a gareki
sahibata juyo ki kalle ni da wannan
kyawawan idanunki masu rikitarmin da xuciya
masu haske kaman xinariya,,, 
a koda yaushe
burina mu kasance tare da ke shin ko kinsan
komai nawa na mallakamiki domin kin
cancanta acikin Rayuwata
.
.
Rayuwata takice ya ma’abociyar fuska mai
kyau DA kwarji kinfi dukkan yan mata… 
daya kike tamkar da dubu dawisu wajan ado babu yake… 
mai dadda dan kamshi
.
Kisani cewa bakina baxai Iya misalta irin so da
qauna Wanda xuciyata keyimaki ba,,, 
xanyimiki
fatan alkairi ga rayuwarki masoyiyata… kafin
in wuce dole ne xan qara damqa maki amanar
rayuwa ta ki kasance mai farin ciki a
koda yaushe ni masoyinki ne, sannan me qaunarki
nake miki fatan nasara a rayuwarki…….
~your’s~
💘💘💘💘💘c
Bbgana
💝💝💝💝💝
*Rayuwa zata iya canza maka a cikin mintina kalilan. Abinda ka saba dashi zai iya sauyawa zuwa wanda baka taba tunani ba*.​
*​Bakin ciki ko farin ciki. Rashi ko samu. Allah na jarabtar bawa ta ko wanne fanni. Karka taba dauka kai kadaine a yayin da duniya tai maka kunci.*
*​Jarabawa ce Allah ya dora maka dan yaga karfin imaninka a gare Shi. Ka zama mai tawakkali da addu’a. Zaka ga sakamakon hakan*.​
*​Ba lallai ya faru a lokaci daya ba. Karka gaza. Ka rike addu’a da sadaka, Ka kyautata imaninka, ka yawaita istigfari kuma kamika lamurranka ga Allah Allah yasa mudace (Amin thumma amin)*
LABARIN WANI DAN HAYIS DA DAN KAMASHO;; Wani dan hayis ne idan yaje tashar mota, kullum aka loda masa fasinja baya b ‘yan kamasho hasafi, kmr yadda sauran direbobi keyi. wata rana ya cka mota da fasinja, harma yafara shirn tafiya, sai wani dan kamasho yaxo motar yyi wa fasinjojin sallama. bayan sun amsa, sai yce musu. “dama wani dan jawabine nake son inyi muku, sbd duk abinda yafaru daku a hanya, wajanmu xa’a dawo. don hka ina sanar daku cewa direban motar nan yanada cutar farfadiya, don hka duk wanda yaga xai amince ya hau ruwansa, duk abinda yafaru kada a yi kuka damu.” rufe bakinsa keda wuya sai fasinjoji sukayi ta fita daga ckin motar, kafin kace wani abu, kowa ya kama gabansa.
Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top