KALLI HOTUNAN YADDA AKA GUDANAR DA SHAGALIN DINAR BUKIN MARYAM WAZEERY WATO LAILA LABARINA DA ANGONTA TIJJANI BABANGIDA

 KALLI HOTUNAN YADDA AKA GUDANAR DA SHAGALIN DINAR BUKIN MARYAM WAZEERY WATO LAILA LABARINA DA ANGONTA TIJJANI BABANGIDA 

KALLI HOTUNAN YADDA AKA GUDANAR DA SHAGALIN DINAR BUKIN MARYAM WAZEERY WATO LAILA LABARINA DA ANGONTA TIJJANI BABANGIDA 

Kamar yadda kuka sani anyi Auren Jarumar shirin LABARINA mai dogon zango Laila wanda a zahiri aka fi sanin ta da Maryam Wazeery da shahararran dan wadan Kwallon Kafa da Nageriya Tijjani Babangida, wanda aka yi Auren nasu cikin sirri, wanda labarin mun bugashi a wannan Shafin inda Malan Aminu saira ne yabuga labarin har mukaji muko muka sanar daku labarin.

Tsofaffan ‘Yan wasan Kwallon Kafa na Nageriya wanda abokai ne ga Tijjani Babagida sun shirya masa Dinner ta musamman domin taya shi murnar Auren sa da Jaruma Laila wato Maryam Wazeery a Jihar Kaduna, inda aka rakashe Tsakanin abukanin ango Dakuma Amarya.

Abokanan Tijjani Babangida sune suka hada masa wannan Dinner inda aka shagali aka more a wajan Dinner, domin ku kalli wannan Dinner da abokanan Tijjani suka hada masa inda wayewa ta hadu da wayewa akayi dinner lafiya aka kare lafiya cikin murna da anushuwa ango da Amarya suka wuce sauran abukanin ango kuma suka kama hanyarsu haka zalika suma abokanin Amarya suka nufi nasu gurin.

Munayiwa MARYAM WAZEERY WATO LAILA LABARINA fatan Alkhairi tareda kasancewa irin halinta na cikin shirin LABARINA ga mijinta TIJJANI BABANGIDA wato tsohon dan wasan Nigeria na super eagle.

Babbar tambaya a yanzu itace shin ko za’a maye MARYAM WAZEERY WATO LAILA LABARINA da watane a Shirin LABARINA kokuwa zataci gaba da fitowa acikin Shirin LABARINA din?

Wannan tambayace da mutane dayawa sukeyi amma Malan Aminu saira ne kawai Dakuma MARYAM WAZEERY WATO LAILA LABARINA zasu iya amsata Amma dazarar munsami karin haske zamu sanarda daku.

Ku kasance da Shafin Agajahub publisher

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top