Kwanan nan Zan dai na Fitowa film inji jaruma ummi rahab futacciya a masana’an tar kannywood
a wannan lokacin harma dai ansami wasu suna cewa tana dai Nawa
Tabbas suma sundai na kallon fina finai a kannywood musam man yadda da sun tafi sun daina kallon fina finai dan jarumar suka dawo
Harma dai hakan yazamo gori a gurin masoya Jarumar a wannan lokacin a shafikan sada zumunta na social media harma dai masoya
Suke cewa gaskiya Yakama ta jarumar da ta can za Wannan shawarar dan tabbas indai babu ita sun hakura da kallon fina finan a wannan LOKACin
Kuma dai sanin kowa ne a wannan lokacin a jerin futattun jarumai Mata kannywood babu kamar ta dan duk tafisu tarin masoya a yanzu
Harma ake Mata kirari da cewa ita kadai Ce wacce a yanzu duk abin da tayi take Mata kyau a matan da suku fina finai a Yanzu
Kuma dai ita kadai Ce jarumar da a yanzu duk video ta yafi na sauran jaruman daukar hankaalin masoya a cikin masana’antar
Kuma dai jarumar tana cikin jarumai mafiya kyau a kannywood a wannnan lokacin harma dai kowa yake muradin ganin ta a baiyane bawai a film da
Dan tana cikin jarumai Wanda sauda yawa indai bawai a cikin fina finai ba gaskiya tana mutukar wahakar gani a baiyana
Dan kuma tana cikin manyan yaran kannnywood a wannan LOKACin kuma dai kara masoya kuma dai Hausawa suna cewa indai Rana tafito tafin hannu baiya tare ta