Matakai guda hudu ( 4 ) da zaku bi don samun tallafin kudi Naira dubu biyar (5000) har na tsohon watanin shida (6) under cash transfer programme bisa jagorancin gwamnatin tarayya RRR ( Rapid Response Register )

 Matakai guda hudu ( 4 ) da zaku bi don samun  tallafin kudi Naira dubu biyar (5000) har na tsohon watanin shida (6) under cash transfer programme bisa jagorancin gwamnatin tarayya RRR ( Rapid Response Register )

RRR Grant

1•Na farko dole mai son cin gajiyar shirin #RRR yayi amfani da code din nan *969# saboda sune general code na RRR rapid response registration, kana ka Goya RRR code na local government naka, sai kacike sauran Bayanin ka.

2•Abu na biyu dole mutun ya zabe karamar hukumarsa. Saboda inkasamu zasu tantanceka kaga in baka zabi gidankaba bakada voters ID card wanda za’a tantanceka dashi a wata Local government.

3•Abu na uku dole duk mai nema ya shigar da bayaninsa ( Full Personal Details). 

Saboda kar asamu matsala wurin tantanceka yayinda sunan ka ya fito Cikin masu cin gajiyar Shirin na RRR Grant.

4•Abu da karshe dole duk mai son cin gajiyar shirin nan ya ajiye lambobin ( SAVE UNIQUE ID )  da suka bashi bayan ya shigar da bayaninsa. Domin dasune za’a gano Bayanin da ka bayar yayin tantanceka bayan shnanka yafito cikin Jerin Wadanda zasuci gajiyar Shirin na RRR Grant

Check this also

Four Steps to Receiving N5000 for the previous 6 months under a cash transfer program under the guidance of the Federal Government RRR (Rapid Response Register)

Idan ka kammala rijista zasu nemi ka idan lokaci yayi karka damu kanka abu mafi mahimmaci shine kabi ka’idojin dake cikin shirin, tabbatar kayi save Id dinka domin da ita ne zaa biyaka idan lokaci yayi. 

Ku tabbatar kun cike shirin nan saboda da gaske gwamnatin take yinsa mudai burinmu mukawo mu duk wani tallafi da gwamnatin tarayya ta Kawo domin kuma ku samu ku karu.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top