Npower Ta Gargadi Masucin Gajiyar Shirin Dangane da Maganar Training Form, Duba Cikakken Bayanin Anan.
Npower training Form warning |
HUKUMAR ta Npower tayi wannan gargadin ne sakamakon wani labarin kanzon kurege dayake yawo cewa ” Npower na shirin horasda masu cin gajiyar Shirin na Npower Batch C1 Kuma ana sayarda wannan Form akan kudi naira dubu daya #1000″
Npower tayi watsi da wannan Maganar a shafinta tabbatacce na Facebook
Npower announcement |
Npower ta fara da cewa wannan form badaga gareta yakeba kuma HUKUMAR Npower Bata karbar kudi hannun kowa ballantana tace abata naira dubu daya Domin yima Masucin Gajiyar Shirin Rijistar training.
Ga Cikakken Bayanin Npower cikin harshen turanci
Thi DOEST NOT emanate from us
Npower doesn’t sell forms to beneficiaries and trainees in the program.
Don haka a kiyaye don kar a fada hannun miyagu, karka bawa kowa kudinka da sunan wai zai taimakeka koya koyama wani abu karkashin Npower kokuma yace zai gyarama wani Abu.
Yadda Zaku gane cewa sako daga Npower official yafito
Npower official Facebook page |
Nasimsng official Facebook page |