Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta fitar da jerin Sunayen wandanda suka yi nasarar samun aiki a hukunar yan sanda ta Najeriya na 2020/2021, Sauke PDF List Na Sunayen a Nan
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta fitar da jerin sunayen wanda suka yi nasarar samun aiki a hukunar yan sanda ta Najeriya na 2020/2021. Idan dai ba a manta ba NPF ta fara daukar wasu sabbin jami’an ‘yan sanda 10,000 aiki bayan da Buhari ya ba da umarnin kara duk shekara domin bunkasa ma’aikata da karfin ‘yan sandan Najeriya.
You may also like this
Duk Wanda Yasan Yacika Shirin RRR (Rapid Response Transfer) Ya Tanadi Wadannan Abubuwan
Ga cikakken jerin sunayen a nan zaka iya dubawa hakika hukumar yan sanda ya tayi tsari mai kyau ganin ko wacce Karamar Hukuma an fitar mata da hakkin ta inda ko wacce akalla an dauki mutane 10.
Danna Nan Domin sauke PDF file na sunayen
Related searches
New salary structure for Police
Ng Police new salary increase
Polac cadets salary in Nigeria
Police salary 2020
Nigeria Mopol salary
Nigeria Police ranks and salary
IPPIS Police salary structure
ASP Police salary in Nigeria
Nigeria Police new salary increment 2021
Nigerian Police Salary Structure 2021
Police salary increment 2020
Police salary increase 2021
NPF new salary latest News
Nigeria Police salary structure 2020