Shirin Bada Rance Na Agri-Business, Small and Medium Enterprises Sunfara Approval Ga Yadda Zaku Duba Matsayin Rancen Ku

 Shirin Bada Rance Na Agri-Business, Small and Medium Enterprises Sunfara Approval Ga Yadda Zaku Duba Matsayin Rancen Ku.

Agri-Business Loan

Shirin Bada rancen Agri-Kasuwanci-Karami da Matsakaitan Kasuwancin #AGSMEIS shiri ne don tallafawa yan kasuwa na kokarin gwamnatin tarayya da matakan manufofinta na bunkasa kasuwancin noma da kanana / matsakaitan masana’antu (SMEs) a matsayin cigaban tattalin arziki kasar mu najeriya mai dorewa don samar da aikin yi .

A cikin tsarin, mai neman sha’awa zai iya samun damar rancen kudi na tsawon lokaci na Naira miliyan uku ba tare da jingina a kashi 5% na Annum ba har zuwa 28 ga Fabrairu, 2022, sannan kashi 9% na kudin ruwa na sauran lokacin. Yawanci yakan zo tare da Tsawan Watanni 12.

Mataki mafi mahimmanci kuma mafi tabbaci don samun rancen #AGSMEIS shine yin rajista tare da ( EDI ) Cibiyar bayar da horon Harkokin Kasuwanci ta Babban Banki Najeriya CBN. ta hanyar cika ka’idojin neman rancen. 

Masu sha’awar yin rijista neman rancen 1m to 3m zasu iya kira kai tsaye ta 09063570041 ko su aika sakon WhatsApp don yi musu rijista sai dai su jira Appoved daga CBN akan farashin da gwamnatin tarayya ta yarda a karba duba goma sha biyar #NGN15000.

Applicant wanda suka dade da yin rijista zasu iya duba dashboard dinsu ta hanyar link din nan https://agsmeisapp.nmfb.com.ng ka duba 

#Completion_status dinka yakai 75 ko 92 ko 100 duk su mutum ya kam iya samun appoved, koda mutum ya wuce shekara da nema kada ya damu kansa idan status dinka yakai abun da na lissafo ka jira sabuwar shekara CBN zasu cigaba da karbar rancen mutane na agsmeis  

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top