Tallafin Karatu: Bankin Haɓaka Kasashen Musulunci Zai Bayarda Tallafi Kama Daga Digiri na Farko, Nabiyu harda na Uku (PhD). Ga Yadda Zaku Cike Anan

 Tallafin Karatu: Bankin Haɓaka Kasashen Musulunci Zai Bayarda Tallafi Kama Daga Digiri na Farko, Nabiyu harda na Uku (PhD). Ga Yadda Zaku Cike Anan

Bankin habaka ƙasashen musulunci, IsDB zai bayar da tallafin karatu a bangarori da dama tun daga masu digiri na farko da na biyu da mana uku(PhD) tare da masu neman kwarewa a bangaren kere-kere.

Wannan damace ga duk wani dalibin ilimi domin cigaban karatunsa dakuma fara karatu ga Wadanda suke neman zuwa jami’a.

Akwai bangarora daban daban da kowane mutun zai cike wanda yayi daidai da abunda yakeson karantawa kokuma wanda yayi daidai da karatunshi gamusu Digiri na biyu kokuma PhD.

Kuci gaba da kasancewa da Shafin Agajahub publisher Domin samun sababbin damamaki na Karatu, Bashin gwamnatin tarayya, Ayukka dadai sauran su.

Check this also

Application for Jaiz Bank SUKUK Subscription Has Open Here’s The Guide On How To Apply

Masu bukata su shiga wannan links din don nema

Isdb scholarship portal

Next article

Californian accident lawyers near me.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top