Video Yadda akayi gasa a tsakanin jaruma hafsat Idris da Kuma rakiya mouse
Gasa a tsakanin jaruma Hafsat idris da kuma jaruma rukaiya musa kuma dai tuni hakan ya janyo masoya suna jin dadin yadda hakan zata kasan Ce
Kamar dai yadda akasaba a masana’an tar kannywood a wannan lokacin babu kamar dai jaruma Hafsat idris a wannan lokacin
Kuma dai harma dai kamar ta zamo wacce takea tarin masoya yadda yakamata kuma dai ace ita Ce sugabar matan kannywood
Wanda suke sanya wa farin ciki a zuciyar sa harma dai abin yazamo Mai Kama da wani abu Wanda kowa yana so a yanzu
Dan yadda jaruman suke kwalliya Mai daukar hankalin masoya a yanzu harma dai suke video da yadda suke yin abin ne yake sanyawa kowa yaji
Yana san jaruman kannywood bawai iya ita jarumar Hafsat idris ba harma dai sauran jaruman kannywood duk kansu suna sanya
Masoya jin dadin yadda yakamata a kuma dai a wani yana ya yi masana’an tar kannywood tazamo Mai kama da wani abu
Gasa a tsakanin jaruman a wannan lokacin harma dai babu Wanda baiya jin dadin hakan a tsakanin masoya jaruman a wannan lokacin
Kuma dai a wannan lokacin jaruman guda biyu wato dai jaruma Hafsat idris da kuma jaruma rukaiya Musa gasiya abin yayi dai dai yadda yakamata
See also Wata sabuwar cakwakiya ta faru a Daren jiya
Jaruma hafsat Idris ta bayyana acikin Shirin izzar so/ sabuwar rigima
Yanzu aka Tona asirin abinda yasa aka cire Yan matan nan daga cikin film