WANI MATASHI DAN AREWACIN NIGERIA DAKE JAHAR ZAMFARA YA KIRKIRO MANHAJAR SOCIAL MEDIA MAI SUNA SOMA CHAT

WANI MATASHI DAN AREWACIN NIGERIA DAKE JAHAR ZAMFARA YA KIRKIRO MANHAJAR SOCIAL MEDIA MAI SUNA SOMA CHAT

SOMA CHAT 

Soma chat

Menene Soma chat

WANI WEBSITE NE DA YAN NIGERIA SUKA HADA WANDA ZAKA IYA CHAT DA ABOKAN KA KUMA KA TALLATA HAJANKA ACIKIN SAUKI

Ga Bayanin da matashin yayi a shafinsa na Facebook

CIKIN IKON ALLAH Yanzu ABK ZAKU IYA ZUWA A SOMA KU BUDE ACCOUNT KUMA KUYI DUK WANI ABU DA KUKESON KUYI

KASANCE WAR SOMA WASU SUN SANTA HAR SUNYI REGISTER ACAN BAYA KAWAI TA DAINA AIKI AKAN WASU MATSALOLI

TO INSHA YNX KOMAI YAZO KARSHE

ACAN BAYA WASU SUN TA KORAFI KAN CEWA BABU MOBILE APPLICATION SABODA HAKA YNX MUN KAMMALA SHIRIN SAMAR DA LITE APK WANDA ZAI ZONNAN BADA JIMAWA

SHIYA MUKAGA YADACE MU FARA GAVATAR MAKU DA ITA KAFIN MU KAMMALA APK DIN

KUMA WANNAN CIGABA NE AGAREMU BAKI DAYA MUNA BUKATAR DAN ALLAH KOWA YA SHIGA YAYI REGISTER BAYAN YAYI REGISTER YA TALLATA MUNA ITA GA ABOKANSA TA HANYAR POST KO STATUS

A YNX HAKA MUNA NEMAN ADMIN A KO WACCE STATE WANDA INSHA ALLAH ZUWA GOBE ZAMU KAWO HANYAR DA ZAKA IYA APPLY DOMIN KAZAMA ADMIN 

MUNGODE

IDAN KANA SON YIN REGISTER GA LINK NA SITE DIN 

SOMA CHAT

Yanzu haka ana kan neman Wadanda zasu zama admin a wannan kafa ta soma Chat, anasaran wannan kafar ta Soma chat zatayi gogayya da Facebook Dakuma Twitter inda akesaean zata karbu.

SOMA CHAT login

You may also like

MTN Nigeria lunch MTN Zigi Chat Bot that can Allow you to Win MTN 1 GB Every Hour

Zamu kawo muku Cikakken Bayanin Soma chat nan bada jimawa ba ku hanzarta kuyi Register Domin shiga cikin jirgin farko.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top