YADDA ZAKU CANJA DATE OF BIRTH NAKU DAKUMA SUNA A BVN NUMBER.

 YADDA ZAKU CANJA DATE OF BIRTH NAKU DAKUMA SUNA A BVN NUMBER.

A yau Shafin Agajahub publisher yazo muku da mafita Dangane da tambayoyin da kuke yawan aikawa a Google dangane da yadda zaku canja date of birth (ranar Haihuwa) dakuma suna a BVN number naku, haka zalika mitane daya suna aikowa Agajahub publisher da wadannan tambayoyin kamar haka:

Yadda zan canja BVN number date of birth?

Yadda zaku canja suna a BVN number?

Yadda zan canja email a BVN number nawa batare da naje banki ba

Yadda ake canja BVN date of birth batare da naje banki ba?

Yadda ake canja BVN name batare da naje banki ba, Dadai sauran su.

Table of Content

 • Hanyar da zakubi
 • Email dinda za’a turawa sakon neman gyara
 • Samfarin Sakon da zaku tura Domin neman gyara a BVN number naku
Allah sarki Dama haka masu son gyara a BVN suke da yawa?.
Check this also

Hanyar da zakubi

To ga yadda zakuyi amma fa ku sani wannan hanyar ita kadai na sani kuma nidai sun gyara min Date Of Birth da kuma dora min email address a BVN dina.

Mataki na 1

Ka aika sakon bukatarka zuwa ga wannan adireshin email.

Email dinda za’a turawa sakon neman gyara

Mataki na 2

Tare da cikakkiyar shedar cewa wannan BVN naka ne (NIN/Voters Documents) sannan dole ne ka rubuta details din da ke cikin BVN dinka don karin cikakkiyar sheda, misali:
BVN: 226********
Bank Enrolled BVN: FirstBank
First Name: Idris
Last Name: Umar
Date Of Birth: 01-05-1998
Phone Number: 0803*******
Yanzu mu dauki misali kana son canja lambar wayar da ke jikin BVN dinka, to sai kayi masu bayanin dalilin ka na son canja lambar wayar.
You may also like this

Samfarin Sakon da zaku tura Domin neman gyara a BVN number naku

Mataki na hudu 4. 

Example:
SUBJECT: CHANGE BVN PHONE NUMBER
Hello,
I lost my bvn phone number as a result of my phone being stolen, I need change my phone number.
Here is my details.
BVN: 226********
Bank Enrolled BVN: FirstBank
First Name: Idris
Last Name: Umar
Date Of Birth: 01-05-1998
Old Phone Number: 0803*******
New Phone Number: 0902*******
(Amma fa wannan misali ne na bayar)
Sannan kada Name/Date Of Birth na jikin BVN ya banbanta dana NIN/Voters Document dinka) idan har kuwa aka samu akasin hakan to ba zasu yi maka aikin da ka bukata ba.
Check this also
Bayan ka aika masu da sakon bukatarka to sai ka jira nan da 24hrs zasu gyara maka.
 idan kuma har lokacin basu gyara maka ba to gaskiya dole sai kaje kotu kayi affidavit sannan ka dauki hoton takardar ka tura masu, insha Allah zasu gyara maka matukar ka cike sharuddansu.
Zamuyi Rubutu na gaba Dangane da
West Palm Beach accident attorney.
Check this also
Agajahub publishers

1 thought on “YADDA ZAKU CANJA DATE OF BIRTH NAKU DAKUMA SUNA A BVN NUMBER.”

 1. Assalam
  Gaskiya na anfana da wannan rubutu.

  Sai kuma inason insan misali wanda idan date of birth ne nake son canja

  Kamar yadda kuka kawo wannan
  "I lost my bvn phone number as a result of my phone being stolen, I need change my phone number.
  Here is my details."

  Na gode Allah ya taimake ku.

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top