Yadda Zaku Gane Kowane Irin Fake Alert da Kuma Alert Na Kwarai Cikin Sauki
Abu na Farko Duk Alert Na Kwarai Zakuga An Rubuta Masa Sender does not support replie Abin Nufi Bakada Damar Mayar da Amsa Akan wannan sakon da anka turoma na Alert
Idan Kunka Duba Zakuga Sako Guda Daya Shine Kadai na Kwarai Domin Shine Anka Rubutama Sender does not support replies
Su Kuma Guda Biyu Zakuga Duk Sunada Wurin da Mutun Zai iya Rubuta Nashi Sako Domin Mayar da Amsa
Mutane da Dama idan An Turo Masu Alert Basu iya Banbance Na Gaskiya Dana Karya
You may also like this
Duk Wanda Yasan Yacika Shirin RRR (Rapid Response Transfer) Ya Tanadi Wadannan Abubuwan
Bayani Dangane da Approval Dakuma Cigaba Da Biyan Kudin NIRSEL Non-intrested Loan
Wasuma Zakaga An Turo Masu Sako da Lambar Waya Babu ko Sunan Banki Amma Saisu Zace Kudine Anka Turo Masu
Abinda Nakeson ku Fahimta da Wadanda Anka Rubutama Sunan Banki Amma Ba’a Rubuta Masu Sender does not support replied ba, da Wanda Ake Turowa da Lambar Waya Babu Sunan Banki Duka Gudane
Don Haka Bari in Fada Maku Yadda Ake Fake Alert Kuma ku Gwada Kugani Zaizo Har Dama Sunan Banki Amma Kuma Bazaizo da Sender does not support replies ba
Domin Banki Kawai ke Turoma Mutun Sako ko Kamfani Amma Yazan Ba’a Bashi Damar Mayar da Amsa ba, Kuma Kuyi Duba da Kamfanin Layin Waya Suma idan Sun Turoma Sako Baka Mayar Masu da Amsa
Don Haka Yadda Zakuyi, kuyi Fake Alert Domin Kuma Ku Fahimta Shine
Abu na Farko Zakayi Saving din Lambarka Acikin Wayar da Zaka Turama Alert Amma idan Kaje Rubuta Suna Akan Wannan Lamba Sunan Bankin da Zai Tura Kudin Zaka Sakawa Maimakon Sunanka
Sai Kadawo Akan Wayarka ka Neme Wani Credit Alert da Banki Sunka Taba Turoma
Saika Kayi Edit Dinsa Idan Kaje Wajan Edit Zaka Chanja Account number Sai Kasaka Taka Amma Kuma ba Duka Zaka Saka Taba
Misali 23*****101 Anan ma, Wasu Basusan Yadda Ya Kamata Susa Account Number Dinba Zakuga Sun Dauke Uku na Farko Uku na Karshe Kuma Ba Haka Akeyiba Biyu na Farko Ukku Na Karshe Ake Dauka
Check this also
YADDA ZAKA IYA JUYA KATIN DAKE LAYIN WAYARKA ZUWA KUDI, KAKUMA TURA ZUWA BANKINKA
Idan Kayi Wannan Saikaje inda Lokaci da Kwanan Wata Saika Chanja Kasa Lokaci Dai dai Lakacin da Zaka Tura Sakon Haka Shima Kwanan Wata Sai Kasa Wannan Ranar da Zaka Tura Alert Din
Sai Kaje inda Kudi Suma Ka Chanja Kasa Adadin Kudin da Zaka Tura Masa Daganan Sai inda Suna Shima Ka Chanja Sai Kasa Sunanka Alamar Kenan ga Wanda Ya Turo Masa Alert Din
Sai Kayi Sending Sakon zuwa ga Wannan Lamar da Zakayiwa Alert idan Yaje Zaije da Sunan Bankin din da Kayi Saving din Lambarka Dashi