2022 Kalaman Soyayya Masu Sanyaya Zuciya
KALAMAN SOYAYYA
KALAMAN SOYAYYA MASU KARA DANKON SOYAYYA
GA MASOYA Idan kana tare da budurwa masoyiyar ka, ya kasance kanayi mata kalamai masu dadi na jan hankali, wadanda zasu dinga faranta mata rai.
KAMAR HAKA
Na dade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata So gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina Kinfita daban a cikin mata.
duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki ta gaskiya a gareni.
Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata Nakan raba dare ina mai roqon Allah don neman biyan buqata,
kKamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a sama, kuma tayi saiwa a qasa, haka sonki ya mamaye dukkan jikina.
Shawara ce kyauta 👌
Karki Tsaya Sai Namiji Yazo Neman Aurenki, Idan Kikaga Wanda addininsa, tarbiyyar sa suka yi miki to Nemeshi, Ki Fada Mishi kina Sonshi, ko nine kika ga nayi miki biyo ni ta private, 😜 kice Salamun alaikum, Dan saurayi, Ina sonka, Dan Allah ka soni, Nayi alqawarin Yi maka biyayya dai dai gwargado👌
Ta Kai taccen labari😎😎😎😎😎😎✍️✍️✍️✍️✍️✍️
A yaune majalisar dinkin SO
da KAUNAH ta
bada sanarwar cewa xata
rufe dukkanin
ASIBITOCIN KALAMAI dake
kula da masu
fama da ciwon LOVE
matukar basu kara
samar da ingantattun
kalamai ba.
*Bayan haka
shugaban kungiyar
WOMEN
LOVERS ASSOCIATION
(WOLSA) ta jajantawa
wadanda fitinar gobarar
YAUDARAH ta cinye
kogon xuciyarsu,
sai dai ‘yan LOVERS
SERVICE sun sami nasarar
ceto hudu daga
ciki.
*Baya ga haka An samu
rahoton cewa
farashin
SO da KAUNAH ya karu da
kashi 47% cikin
100%
sai kuma CIN AMANA ya
sauka da kashi 70%
cikin 100%. *Sannan Sabon
shugaban kasar
NIGERIA👇👇
GEN. MUH‘D BUHARI 👈
yace
xa‘a bawa
kowacce budurwa CARD
READER ahannunta
domin tantance mayaudaran
samari.
Shugaban
kasar ya kara da cewar babu
kishiya
ga duk budurwar da tayi aure
domin shima cin
hancine.
Shawara ce kyauta
Karki Tsaya Sai Namiji Yazo Neman Aurenki, Idan Kikaga Wanda addininsa, tarbiyyar sa suka yi miki to Nemeshi, Ki Fada Mishi kina Sonshi, ko nine kika ga nayi miki biyo ni ta private, 😜 kice Salamun alaikum, Dan saurayi, Ina sonka, Dan Allah ka soni, Nayi alqawarin Yi maka biyayya dai dai gwargado👌
To jama‘a karshen
takai tattun labaran
kenan. 🙄