Anbude Shafin Daukar Ma’aikata a Kamfanin Renewable Energies Dake Sarrafa Abubuwan da Akayi Amfani dasu, Ga Bayanin Yadda Zaku Cike
Renewable Energies |
Kamfanin Sosai Renewable Energies da ke sake sarrafa abubuwan da aka yi amfani da su tare da samar da tsaftaccen ruwan sha, zai dauki wakilai a duk fadin jihohin Arewa 19.
Labari Mai Dadi Gawadanda Suka Cike Tallafin STARTA LOAN
Renewable Energies yanada office a Kowace Jaha a fadin NIGERIA inda zasuyi Daukar Ma’aikatan a kowace jaha 19 na Nigeria
Takardun Daukar Ma’aikatan da HUKUMAR renewable energy suka fitar
Yadda Zaku Cike
Kamfanin yana da hedikwatarsa a Kaduna.
Ku hada ( CV resume) sai a yi amfani da wannan email nasu
A aika da takardar neman aiki zuwa ga recruitment@sosairen.org
Agajahub publishers
Masha Allah