Bayan Shafe Dogon Lokaci Tsohuwar Jarumar Kannywood Zainab Indomi Tasaki Zafafan Sababbin Hotunan Ta.
Jaruma Zainab Indomi |
Jaruma Zainab Indomi dai tana daga cikin matan kannywood industry inda tayi Lokaci sosai a harkar fina-finan hausa na kannywood.
Zainab Indomi |
Jaruma Indomi ta dauki dogon lokaci babuta babu labarinta inda wasu ke ganin cewa ta daina harkar fina-finan hausa, kafin wannan Lokacin da kannywood industry suka sake Wadannan zafafan Hotunan Jarumar.
Zainab Indomi |
Read This Also
Da alamu jaruma Zainab Indomi na shirin dawowa harkar fina-finan hausa a kannywood industry ganin cewa wasu tsofaffin Jarumai kamar su Fati Muhammad, Mansura Isa, Rukayya Dawayya dadai sauransu sun dawo harkar fina-finan hausa na kannywood
JARUMA Zainab Indomi |
Kuci gaba da kasancewa tareda Shafin Agajahub publisher Domin samun sababbin labarai Dangane da kannywood industry, Tallafin Gwamnatin Tarayya, Gurabun Aiki daga gwamnatin tarayya Dakuma kungiyo masu zaman kansu.
Agajahub publishers