Dr Lamiru Jibrin Sarkin Magani
Dr Lamiru Jibrin Sarkin Magani |
Magungunan da Maganin Dr Lamiru Jibrin Sarkin Magani Yakeyi
Kokasan mahimmancin
lamjib Ajikin dan Adam?
kokanayin Amfani da lamjib?
inbakayi
tokafarayi
saboda Dr. lamiru jibrin sarkinmagani
yayi babban.bincike
sosai wajen gano magunguna
kamar haka
BASIR
SHAWARA
SANYI
TAYIFOT
KARFIN MAZA
MAGANI SAIMAKASHA
Anyiwa kamfanin Dr Lamiru Jibrin Sarkin Magani Rijistar yazama
LAMJIB
Dr Lamiru Jibrin Sarkin Magani Logo |
WANENE DR LAMIRU JIBRIN SARKIN MAGANI?
DR LAMIRU Jibrin Sarkin Magani haifaffen wasagu ne a Zuru Emirates Na jahar kebbin Nigeria.
Yadda Maganin Dr Lamiru Jibrin Sarkin Magani Yake
Read this also
Maganin Dr Lamiru Jibrin Sarkin Magani a cikin kwalba yake yanada hoton Arewa dakuma Dokuna guda biyu haka zalika a jikin marfinsa akwai Wannan Alamar,
Nasarorin Dr Lamiru Jibrin Sarkin Magani
Dr Lamiru Jibrin Sarkin Magani yasamu nasarori iri daban daban a Rayuwar sa inda yake Bayarda sarin magani ga mutane suna shiga kasuwa birni da kauye, Arewacin NIGERIA Dakuma Kudancin kasar harma da makwabta irin Niger Republic, Benin dadai sauransu.
Dr Lamiru Jibrin Sarkin Magani yayi ikirarin lashe lambar yabo na masu Magani da aka gudanar a Abuja babban birnin Nigeria
Agajahub publishers