Hukumar NIMC Ta Fitarda Hotunan Gargadi Dakuma Shawara Zuwaga “Yan Kasa Duba Hotunan Anan
Hukumar NIMC itace ke kulada yiwa Yan Kasa Rijistar NIN ( National Identification Number) a Nigeria inda mahukunta suka tilasta cewa kowane dan NIGERIA 🇳🇬 saiya mallaki NIN NUMBER kana ya hadata da layin salular shi saboda yanayin tsaro akasar.
Read This Also
How to get Free MTN 20MB Daily From Opera News Hub
NIMC Release New 9 Facts About National Identification Number (NIN) Check It Here
https://wwwjerin-sunayen-masu-arzikin-2022-na 2022
Hakan yasa NIN Number tazama abu mai Muhimmanci a kasar.
Wannan yasa wannan shekarar ta 2022 Hukumar NIMC tafitar da Muhimman Hotunan gargadi Dakuma kariya Domin yan Nigeria.
Ga Jerin Hotunan da Nimc ta saki
Kuci gaba da kasancewa da Shafin Agajahub publisher Domin samun sababbin labarai Dangane da NIGERIA 🇳🇬, AFRICA dama Duniya baki daya.