Hukumar Tsaron Farin Kaya ta Najeriya, NSCDC, ta Fitar da Sunayen Mutane 5,000 da Suka yi Nasarar Shiga Aikin Hukumar a Shekarar 2022, Ga Yadda Zaku Duba Sunayen Ku
Ana sanar da wanda suka ga sunayen su, su ziyarci ofishin hukumar dake gwamnatin tarayya sauka Abuja daga ranar 8 ga watan February, 2022 don shigar da bayanai su.
Yadda Zaku Duba Sunayen Ku
Domin gano ko kana cikin sunayen mutane dubu biyar da hukumar zata dauka aikin tsaron farin kaya Civil Defense ziyarce manhajar nan dake kasa
- shigar da #Application_number dinka.
- da lambar wayarka wacce kayi rijista lokacin neman aikin.
Read this also
NIMC Release New 9 Facts About National Identification Number (NIN) Check It Here
Wannan shine official portal Civil defense NSCDC
Kuci gaba da kasancewa da Shafin Agajahub publisher Domin samun sababbin labarai Dangane da civil defence Recruitment, Federal government grant, National health insurance, federal government programs and dadai sauransu.
Agajahub publishers