Hula Ta Maza Mai kyau Ta Zamani

 Hula Ta Maza Mai kyau Ta Zamani

Ayau Agajahub publishers bangaren fashion mun zomuku da sababbin huluna na zamani Wadanda zaayi yayi wannan shekarar ta 2022 inda muka dauko Kashe kashen Hula dadai sauransu.

Menene Hula

Hula wata Abace da hausawa da Fulani suke sakawa a ka domin cikar Ado Dakuma kawa, Ana saka hulane bayan ansaka kaya manya Kamar Riga da wando dakuma Babbar Riga, ko kuma Riga da wando sai asaka hula a kayin Domin ado yacika.
Mutum saye da hula

Suwaye ke dinka hula?

Matan hausa dakuma fulani, wasu daga cikin mazan hausawa da Fulani suke dinka hula Saida hula takawu kashi biyu.

You may also like this


Kashe kashen Hula

Hula ta kasu Kashi biyu
1. Hula June
Hula kube ta zamani

2. Hula muhadu banki/ “Yar kamfani
Hula muhadu banki

Hotunan Hula masu kyawon gaske na zamani

Kuci gaba da kasancewa da Shafin Agajahub publisher bangaren fashion Domin samun sababbin Dinkin Atamfa na mata Wadanda zaayi yayi wannan shekarar Dinkin maza na babbar riga Dinkin Shadda Na Maza Nazamani Dinkin Shadda Na Mata Nazamani Dakuma huluna da jallabiya.
Bicycle accident attorney

Check this also 

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top