Jallabiya Na Maza Masu Kyau Wadanda Ake yayi wannan Shekarar ta 2023
Ayau Agajahub publishers bangaren fashion mun zomuku da sababbin Dinkin Jallabiya Na Maza Nazamani Wanda ake Yayi a wannan shekarar ta 2022.
Menene jallabiya?
Jallabiya wani kalan Rigane wanda Hausawa suka aro daga Larabawa, inda takeda tsayi dakuma kwala bakuma kasafai akeyiwa jallabiya wando ba.
Amfanin jallabiya
Jallabiya nadaga Cikin kayan Larabawa Dakuma hausawa da ake amfani da ita Domin yin kawa da Ado kowane iri daidai da yanda aka gyarata.
Ana amfani da jallabiya kamar haka
1. Zuwa taro ko bukukuwan sallah
2. Ana saka jallabiya domin kwana
3. Ana saka jallabiya domin zaman shiya dakuma yawon gari
Amfanin jallabiya bazasu kirgu ba Wadanda kadanne daga ciki
Check this also
HOTUNAN JALLABIYA NA ZAMANI
Hula Ta Maza Mai kyau Ta Zamani
Kuci gaba da kasancewa da Shafin Agajahub publisher Domin samun sababbin Dinkin Atamfa na mata na zamani Wadanda zaayi yayi wannan shekarar, Dinkin Shadda Na Maza Nazamani Wanda ake Yayi, Dinkin Jallabiya Na Kwarai dadai sauransu.
Agajahub publishers