Jerin Tallafin Gwamnatin Tarayya Guda 35 Da Aka Gudanar Karkashin Jagorancin Shugaba Muhammadu Buhari, wanne Ka Taba Amfani Dashi Anan

 Jerin Tallafin Gwamnatin Tarayya Guda 35 Da Aka Gudanar Karkashin Jagorancin Shugaba Muhammadu Buhari, wanne Ka Taba Amfani Dashi Anan

Shugaba Muhammadu Buhari

SHI KADAI YA FITO DA IRIN WADANNAN TSARE TSAREN A  GWAMNATINSA DOMIN AMFANAR TALAKA, WANNE KATABA SAMU ACIKI?

1. Tallafin COVID19 na Household

2. Tallafin COVID19 na SME

3. Tallafin AGMEIS

4. Tallafin COVID19 na Non Interest na household

5. Tallafin COVID19 na non interest na SME

6. Tallafin COVID19 na non interest na AGMEIS

7. Tallafin noman shinkafa na RIFAN

8. Tallafin noman Alkama

9. Tallafin siyan Taki na hukumar Sabo Nanono

10. Tallafin Tradermoni

11. Tallafin Market Moni

13. Tallafin Survival Fund

14. Tallafin Registration din Company kyauta na CAC

15. Tallafin SMEDAN

16. Tallafin Conditional Cash Transfer

17. Tallafin Rapid Respond Register Wanda yanzu haka ake turawa mutane 5,000 duk wata tsawon Shekara

18. Shirin N-POWER

19. Tallafin N-YIF

20. Shirin Special public workers SPW

21. ANCHOR BORROWER

22. GEEP PROGRAM

23. Tallafin Agri-Business Loan

34. Tallafin Seifac

35. Tallafin Manara loan

Read this also

Wadannan Tallafin dana lissafo direct yake zuwa wajen Malam Talaka dan uwana.

Nasan ko rabi ban fadaba, Dan Allah Ku tunamun sauran Idan kun sansu.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top