Kalaman soyayya masu Kara Dankon Soyayya Ga Masoya

 Kalaman soyayya masu Kara Dankon Soyayya Ga Masoya

<h><b>KALAMAN SOYAYYA MASU KARA DANKON SOYAYYA GA MASOYA!!! ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯

Idan kana tare da budurwa / masoyiyarka, ya kasance kanayi mata kalamai masu dadi na jan hankali, wadanda zasu dinga faranta mata rai. 

KAMAR HAKA! Na dade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata! So gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina! 

 

Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke!

 

Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai!

Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni! Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata! 

Read this also

idan-nayi-aure-mijina-ya-tafi-kallon

 kalaman-soyayya-masu-dadi

kalaman-soyayya-masu-ratsa-zuciyar

hirar-wata-maabuciyar-soyayya

Nakan raba dare ina mai roqon Allah don neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko da nike roqo samu! 

Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tare da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da ake idan na tunaki sai naji tamkar yanayin zafi! Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a sama, kuma tayi saiwa a qasa, haka sonki ya mamaye dukkan jikina, idan na kalleki sai nayi farin ciki, idan naji tattausan muryarki, sai nishadi da walwala tare da annashuwa gami da farin ciki su mamaye zuciyata!

Abokina ahakan zaka bi don sace zuciyar masoyiyarka cikin sauki!! 

Kema zaki iya juya turn na wannan kalaman domin sace zuciyar masoyinki cikin sauki!! In kuma kinyi musu ku jaraba kugani!!

Idan kyawun jiki dana fuska kan iya bawa mutum lasisin shiga aljanna to kuwa tabbas ke yar aljannace.

💕💕💕💕💕💕

Saidai nasan kyawawan halaye da dabi’una gari ne kadae ke shigar da bawa a aljanna wanda ko shakka babu nasan kinada su kuma insha Allah ke yar aljannace.

💕💕💕💕💕💕

Kina da kyawun da mata da yawa zasu kallah su kauda idanu

💕💕💕💕💕💕

kinada kyawun da maza dayawa zasu kwana adu’ar samun irinki.

💕💕💕💕💕💕

Kinada kyawun dani kaina ban iya na tsallake tarkon fadawa soyayyar kiba.

💕💕💕💕💕💕

kinada kyawun da ko a bacci akatashe ni zan iya lectures hours ashirin da hudu 24 akanshi.

💕💕💕💕💕💕

Kinada kyawun dako mahaukaci yaganki zaki kara haukatashi da soyayyar ki.

💕💕💕💕💕💕

 komae nafada akanki ragewa ne badae dadawa ba.

💕💕💕💕💕💕

My love idan bansoki ba waye zanso aduniyar nan.

💕💕💕💕💕💕

My baby kada kiyi nesa Dani please.

  I Love You.

By Limamin Masoya..

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top