Kalaman Soyayya Masu Ratsa Zuciyar Masoya 2022
🌺🌺ZAN RAYU DAKE KODA ZAMU KASANCE MUKADAI BABU MAQUBTA🌺🌺
ZAN RAYU DA SOYAYYAR KI KODA BAYAN RANKI NE 🌺🌺
ZAN RAYU DAKE KODA ANYI YUNQURIN RABAMU 🌺🌺
CIKIN JININA SOYAYYAR KI TAKE
bawai a iya fatar baki ba 🌺🌺
Kullun Ina kwana da zummar zama miji a wurinki 🌺🌺
Kowane lokaci tunanen ki yakanzo min harya nemi hanani kowane irin aiki nake 🌺🌺
NABUGU DEAR
NAJIGATA AKAN TUNANEN YADDA SOYAYYAR MU ZATA DAUKI WANI SALO 🌺🌺
you are the best defender
Kincire tuta sonki YAYIWA zuciya ta rumfa 🌺🌺
KWALLIYAR KI ta rufe min Ido
tausayinki ya Samar min da yanci
hankurinki yazama jarin da bake kadai zakici moriyarshi ba 🌺🌺
NAYI SA,AR ABOKIYAR RAYUWA
BANIDA WANI SHAKKU AKANKI
YOU ARE TRUSTED .🌺🌺
I LOVE ❤️ U MORE THAN YOU THINK
I’m sorry for the late to wish you happy jumma at 🌺🌺
✍️✍️✍️✍️
ALQALAMIN ZAFAFA NE
ace nakasance dake a duk bugun numfashi na ❤️❤️
❤️❤️
Kaunarki ce take kara ta tsiri a ruhina 💙💙
💙💙💙
babban burina naga baiyanar fitar murmushi daga kekkyawan fuskanki🏵️🏵️
🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️
Yakuma zama nine sanadin hakan 🌻🌻
🌻🌻🌻🌻
banason allah yakawo lokacin⏰⏰da zakiyi fushi dani 💘💘
💘💘💘
Hakika Allah 🤲 ya wadataki da abun da mata dayawa suke nema amma sun rasa 🌺🌺
🌺🌺🌺🌺🌺
Ke kinsan hakan a cikin jinsinku mata irinki kadan ne🌹🌹
🌹🌹🌹
da zaace na rubata labari to daga kan fuskanki xan fara rubuta littafi mai suna kyauta daga ALLah🌺🌺🌺
🌹🌹🌹
BARKANKI DA SAFIYAR JUMMAA 🌴NAJAATU NAH🌹🌹
🌹🌹❤️❤️🌺
With mar one mai sabon gida and 5 Others
🌹🌹🌺🌺🌴🌴🏵️🏵️🌿🌿🥀🥀🌼🌼
ƊAN UWA NA GA SHAWARA
1. Ka kiyayi Macen da ba ta jin tsoron iyayenta.
2. Ka kiyayi macen da ta saba rike manyan kudi tun bata yi Aure ba.
3. Ka kiyayi macen da ba ta da ilimin Addini.
3. Ka kiyayi macen da ba ta san rashi ba.
4. Ka kiyayi macen da rayuwar Boko ta rinjaye ta.
5. Idan so samu ne kada ka auri Macen da ba ‘yar kabilar ka ba.
6. Ka kiyayi macen da za ka rika gani a waje lokacin da ya kamata a ce ta na gaban iyayen ta tana taya su aiki.
7. Ka guji macen da za ka je zance kaga samari sun yi layi kowa ya na jiran ya zanta da ita.
9. Kada ka yi gangancin Auran Mace wai dan kana Tausayinta.
10. Ka kuma yi cikakken bincike, a kan Macen da zaka Aura.
,
YA ALLAH KABAMU MATA NAGARI MASU KAUNARMU.