Kalaman Soyayya Masu Sanyaya Zuciya 2022

 Kalaman Soyayya Masu Sanyaya Zuciya na 2022

My only 1♥️ Tabbass dazaki bayyana shikenan andena kallon kowacce budurwa Da kyawu a Doron Duniya saike ♥️ my love Daxakiyi Murmushi shikenan andena kallon kowanne Murmushi a Doron Duniya sai naki♥️ Jinjina Agarekiii Mai kyawunda Dake gigita samarin Aljanu balle Dan Adam ❣️Banso kimagana sabida karnima inrasaki domin dazarar kunnuwan mutanen duniya sunji muryanki shikenan sunshiga mayen sauraro Gamida maimaitawa har wadansu su zaucee Sarauniya ❣️ inàsonki 
Sallama ga sarauniyar kyawawa mai kyau 
Da kallo 
Mai kyakkyawan murmushi
Allah yaja zamanin 
Uwar kyawawa mai hasken hakori da kyallin fuska
💖💝💞💕
Aminci Allah yakara
Tabbata ga 
Masarufin ruhin jikina 
dafatan kintashi lfy 
Y masarrafin akalar zuciyana
Farillan Soyayya Guda 7
Soyayya babu wahala, amma mutane da dama sukan sha wahala akan Soyayya, wasu na kiranta da suna zuma, wasu na ce mata maɗaci. Gaskiyar maganar itace Soyayya takan iya zama a ko wani suffa, Zamowarta Alheri shine yafi yawa 75%. 
Ko da jimawar Soyayyar ku ta kai kwana 50 ko Shekara 50, Zaku iya bin waɗannan hanyoyi domin sake dawo da ita Kamar sabuwa.
 1. KA SA A RANKA CEWA YIN FAƊA A SOYAYYA, KMAR WANI BANGARE NE NA RAYUWA.
Kada ka gujewa Soyayya kawai dan kun samu sabani, rashin fahimta ko rashin Dacewa har sai idan Raini, zagi, Yawan Buri ko Tsangwama ya shiga Cikin lamarin. Duk irin yadda zaku bata rai ko kuyi fishi da juna to ku tsaya da ƙafafun ku akan Soyayyar ku shine zai ƙara mata Ƙarfi da Shauƙi.
2. KAYI SOYAYYA ABISA SHAUKI
Wasu mutane, suna da halaye marassa kyau wanda su kansu suna cutuwa sanadin halin, kuma su cutar da wani. Kamar saurin yanke hora, rashin iya magana, rashin iya sarrafa Shauki wasu abubuwa ne da basu dace ba acikin Soyayya. Iya sarrafa shauki yadda ya kamata yakan saka Soyayya daɗi fiye da farkon haɗuwa, yakan saka Soyayya jimawa acikin shauƙi ba tare da kun nuna ƙosawa da juna ba. Hakan zai faru idan har kuna tattauna matsalolin ku ba tare da jin kunya ko tsoro ba.
3. KUNA BAIWA JUNA LOKACI NA HUTAWA
Koda Baku da wata matsala, Soyayya tana buƙatar hutu. Zama wuri ɗaya kai kaɗai, cimma wasu buƙatu naka, kashe lokaci kai da ƴan uwa da abokai, Yin wasu harkoki naka na daban. Kada ka damu idan Budurwar ka tace tana son ka bata lokaci Kaɗan domin ta huta. Yakan taimakawa Soyayya.
4. KA ZAMA MAI DARAJA DA ƘIMA
Macewa da wata damuwa data shuɗe a baya Yana saka muku daraja da ƙima tare da ganin girman juna saboda yafiya. Kawar da kai akan wasu ƙananan laifuka kan saka jin tsoro a zuƙatan masoya wajen daina yawan laifi. Yawan yiwa kai faɗa alamu ne na nasara a Soyayya domin masoya sukan samu ƙarin Fahimtar juna yayin da sukewa juna nasiha.

5. KU KULA DA ABUBUWAN DA KUKE SO NA MUSAMMAN
Ku ba yara bane, kun girma. Kune kuke gudanar da rayuwarku. Kuyi abunda kuke so mai kyau. Kuyi wasanni na tsokana amma mai ban Dariya, Soyayya kuke ba gaba ba, kada ku zauna ku kullum daga kalaman Soyayya sai shauki, wasa acikin Soyayya abu ne mai kyau ka tsokabe ta, itama ta tsokane ka. Musamman idan ɗaya na baƙin ciki zaku iya saka juna farin ciki ta wannan hanyar.
6. KAUCEWA MUNANAN HALAYE.
Kada kana kawo ko bijiro da wasu abubuwa wanda basu dace da Soyayya ba, Kada ka tilasta acikin Soyayya, ita Soyayya ba aure bace balle ka bada umarni. Acikin Soyayya shawari kawai ake bayarwa, tare da dagewa akai. Kada ka zamo mai tsawwalawa. Ka zamo mai sauƙin hali, sauƙin kai sauƙin juyawa. 
7. KU KASANCEWA CIKIN SOYAYYA
Soyayya dole ce ta zamo abar morewa! Kuji daɗi, A ɗanyi Faɗa, kuma da yawan dariya da Soyayya. Wasu masu Soyayya suna mantawa da waɗannan abubuwan, haka yake janyo ɗaukewar shauƙi ko Soyayyar. A wurin ma’aurata takan iya sanya rabuwar aure. Kuna samun Lokaci Na musamman Dan wasan Guje guje, ko motsa jiki, ko wani wasa mai daɗi. Kuna magana da juna mai daɗi. Yawan yin waɗannan ƙananan abubuwan suna taimakawa Soyayya matuƙa.

Muna Godiya Abisa Gudummawar ku. Kada Ku Manta kuyi Mana SHARE.
So halita guda mai saka mai tinani ya koma wawa.
Bakayi Kai guda cikinsa ga masifa yasa kayi gawa.
Rayuwata guda nabaki kanki na dau acemin wawa.
Mi kikeso fada zan baki dikkanin kariya manufata.
Gare kece guda cikinsu kinfi karfin dubun Yan mata.
Mai mukami guda dazatace nabar dikkanin Yan mata.
Zan kalma guda kibarni zana koma bidar Yan mata oh Allah watarana Nima ango ne
💔💔💋💔💔
SAKON SO DAGA MUTUM UKU TAU DAYA KE BAR BIYU
💔💔💋💔💔
💔💔💋1💔💔
Ya wace ta kasance abar sarrafa numfashin raina ina sonki ne tare da farin cikin rayuwarki bana son bacin rai ki domin ko bani tare da ke in har kina cikin bacin rai bugun zuciyata na isar min da cikin yanayin da kike ina kaunarki yake abar sona
💔💔💋💔💔
💔💔💋2💔💔
Ina miko sakona izuwa ga ke ya ke wace ako da yaushi tinaninki ne abokin hirata hmm da so samu ne da zan kasance tare da faka fukai da na shila izuwa gareki domin isar miki da ai nahin son na gari ina sonki cikun numfashina
💔💔💋💔💔
💔💔💋3💔💔
Izuwa gareki wace nasan abinda zan fada duban jamma.a son fada mata amma ni nawa yana da launi fiye da naso sakon so ne izuwa ga ke wace taren jamma.a ke tururuwar kula alakar so da ita fatana ke bani dama domin ne zan baki dukkanin rayuwa in har zakiye rashin numfashi a wannan duniyar to zan sadaukar miki da nawa domin ko bani raye in kasance cikin tarhin rayuwa ke nasan bazaki taba goge ni a cikin ranki ba so nake miki na domin allah na barki lafiya
💔💔💋💔💔
💔💔💋💔💔by,,,#MAR_AYSH_NE 
             ✍✍💔💋💔
Sallama ga sarauniyar kyawawa mai kyau 
Da kallo 
Mai kyakkyawan murmushi
Allah yaja zamanin 
Uwar kyawawa mai hasken hakori da kyallin fuska
💖💝💞💕
Aminci Allah yakara
Tabbata ga 
Masarufin ruhin jikina 
dafatan kintashi lfy 
Y masarrafin akalar zuciyana
Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top