KALLI Zafafan Sababbin Hotunan Jaruma Ummi Rahab na Wannan Shekarar ta 2022
Ummi Rahab official |
A Gaskiya Yanzu kaf kannywood babu mace mai dama da lokaci ga kyawo Irin Ummi Rahab
A Yau Shafin Agajahub publisher bangaren kannywood sun zakulo muku da sababbin Hotunan jaruma mai Lokaci Ummi Rahab wadda tayi zarra da dumbin mabiya a shekarar 2021 dama Wannan Shekarar ta 2022.
Tarihin jaruma ummi Rahab yayi Kyau sosai yakuma daukaku bayan shigarta harkar kwaikwayo ta kannywood.
Read this also
Kukasance da shafin jarummar na Facebook page Ummi Rahab official Facebook page
Dakuma group nata wanda ake Ajiya Hotunan jaruma ummi Rahab din Ummi Rahab photos Gallery
Jaruma Ummi Rahab tana daga cikin matan Arewacin NIGERIA dasuke da Kyau sosai harma da NIGERIA baki daya
Agajahub publishers