Kamfanin Tecno Mobile Ya Fitarda Gasar Cin POP5 PRO Ta Hanyar Cankar Yadda wasan Egypt Da Cameroon Zata Kasancewa
Kamfanin Techno Mobile Ya Fitarda Gasar Cankar Yadda kwallon Cameroon da EGYPT zata kasance wanda zaiba masu gasar daman cin wayar hannu ta POP5 PRO Cikin sauki
Yadda za’a Shiga Gasar Cin POP5 PRO
Zakuje Shafin Facebook naku kurubuta posting kamar haka
#TECNOFootbalseason
Sai ku canki ko goals nawa za’a zura a wasan na EGYPT da Cameroon
Sai kayi posting kawai.
Kamfanin Techno Mobile ne ya Fitarda Wannan sanarwa a Shafinsa na Facebook inda za’a rufe gasar daga karfe 4:50pm na ranar da Za’a buga wasar.
Win POP5 Pro!
Cameroon Vs EgyptPredict the total goal of the match using #TECNOFootballSeason. Prediction ends matchday 4:50pm.
Kamfanin Techno Mobile shine zaibi hashtag din Domin ditarda Wadanda Sukayi nasara tareda nemosu su hannanta musu wayoyin nasu na POP5
Dafatar zaayi Nasara Naku Agajahub publisher.
health insurance germany
Agajahub publishers